Tattabara Hausa

Tattabara Hausa Tattabara Uwar Alƙawari🕊

DA DUMI-DUMI: Jami'an Tsaron Jihar Zamfara Sun Mikà Hamdiyya Sidi Ga 'Ýan Uwanťa. Da Alama Dai Tana Cikin Matsanancin Ra...
24/05/2025

DA DUMI-DUMI: Jami'an Tsaron Jihar Zamfara Sun Mikà Hamdiyya Sidi Ga 'Ýan Uwanťa. Da Alama Dai Tana Cikin Matsanancin Rashin Lafiya.

DA DUMIDUMINSA: Gwamna Dikko Radda Ya Jagoranci Jami'an Tsaro Shiga Daji Domin Yakar 'Ýan Bìndiga A Jihar KatsinaMe zaku...
24/05/2025

DA DUMIDUMINSA: Gwamna Dikko Radda Ya Jagoranci Jami'an Tsaro Shiga Daji Domin Yakar 'Ýan Bìndiga A Jihar Katsina

Me zaku ce?

24/05/2025

Muhammadu Rasulullah S.A.W🥰

KAJI RABO: Wannan mutumin ɗan ƙasar Ghana ne. Yana rayuwa  a wani kauye da ke wajen gari. A shekarar 2017, wani jirgi  m...
24/05/2025

KAJI RABO: Wannan mutumin ɗan ƙasar Ghana ne. Yana rayuwa a wani kauye da ke wajen gari. A shekarar 2017, wani jirgi mai sarrafa kansa (drone) mallakin wani gidan jaridar Turkiyya ya fāɗi kusa da gidansa.

Da ‘yan jaridar Turkiyya s**a iso don su karɓi jirgin, sai s**a same shi yana rike da shi. Cikin murmushi a fuskarsa da barkwanci, sai ya ce:

“Ko kuna da babba jirgin da zai iya kaini Hajj?”

Wannan magana tasa ta taɓa zukatansu. Labarin ya bazu cikin gaggawa a kafafen yada labarai na Turkiyya, har ma gwamnatin Turkiyya ta ji labarinsa.

A wani gagarumin aikin alheri, sai gwamnatin Turkiyya ta yanke shawarar daukar nauyin tafiyarsa gaba ɗaya zuwa aikin Hajj — ba tare da ya kashe komai ba. Allah ya karawa Annabi Daraja.

Daga TLN HAUSA

HOTUNA : Karon Farko Jamhuriyar Nijar  ta fara ƙera Motocin yaƙi, domin tallafawa Sojin ƙasar wajen yaƙar 'yan ta'adda.M...
23/05/2025

HOTUNA : Karon Farko Jamhuriyar Nijar ta fara ƙera Motocin yaƙi, domin tallafawa Sojin ƙasar wajen yaƙar 'yan ta'adda.

Me zakuce??

Mahajjata suna gudanar da sallar juma'a cikin tsananin zafin rana a makkaAllah ya karbi ibada.
23/05/2025

Mahajjata suna gudanar da sallar juma'a cikin tsananin zafin rana a makka

Allah ya karbi ibada.

Yadda sojojin ƙasar Burkina Faso s**a fito atisaye bayan fatattakan yan,taad@h daga yankunan su.Muma a najeriya Allah ub...
22/05/2025

Yadda sojojin ƙasar Burkina Faso s**a fito atisaye bayan fatattakan yan,taad@h daga yankunan su.

Muma a najeriya Allah ubangiji ya kawo mana ƙarshen su Amin Summa Amin.

WATA SABÙWA: Ado Aleiro Ba Shi Da Wata Mata Ko Uwa Da S**a Tafi Aikin Hajji, Kuma Mu Kaddara Ma Matarsa Ce Da Mahaifiyar...
21/05/2025

WATA SABÙWA: Ado Aleiro Ba Shi Da Wata Mata Ko Uwa Da S**a Tafi Aikin Hajji, Kuma Mu Kaddara Ma Matarsa Ce Da Mahaifiyarsa Aka K**a, To Me Alakar Laifinsa Da K**a Su, Inji Sheik Musa Asaddussunnah

Hukuma Sai Rarrashi: 'Yan bindiga sun Shigo Anyi Sulhu tsakanin su da al'ummar Gari a karamar hukumar Jibia ta jihar Kat...
19/05/2025

Hukuma Sai Rarrashi: 'Yan bindiga sun Shigo Anyi Sulhu tsakanin su da al'ummar Gari a karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina.

Rahotanni daga karamar hukumar Jibia na cewa Anyi zaman sulhu tsakanin 'yan Bindigar ne da Al'ummar ƙaramar hukumar Jibia dake jihar Katsina A yau Ranar Litinin.

An gudanar da sulhun ne tare bisa jagorancin shugaban Karamar hukumar Jibia.

Hotuna daga Mobile Media Crew

Da Ɗumi-Ɗumi: An K**a Ɗan Bindiga a Sansanin Alhazai!Jami’an tsaro sun yi nasarar cafke wani gagarumin ɗan bindiga da ak...
19/05/2025

Da Ɗumi-Ɗumi: An K**a Ɗan Bindiga a Sansanin Alhazai!

Jami’an tsaro sun yi nasarar cafke wani gagarumin ɗan bindiga da ake nema ruwa a jallo, mai suna Yahaya Zango, a sansanin Alhazai na Abuja.

Me zaku ce??

Shugaban kasar Burkina Faso Ibrahim Traore ya kaddamar da sabon kanfanin siminti na uku a kasa wanda ake saran zai debi ...
17/05/2025

Shugaban kasar Burkina Faso Ibrahim Traore ya kaddamar da sabon kanfanin siminti na uku a kasa wanda ake saran zai debi matasa sama da dubu aiki

Me zakuce??

Laftanar Buba Hamza Kènan Da Aka Ķàšhè A Fagen Dàga A Jihar Borno Bayan Kwanaki Kadan Da Kara Masa Girma A Gidan SojàAll...
17/05/2025

Laftanar Buba Hamza Kènan Da Aka Ķàšhè A Fagen Dàga A Jihar Borno Bayan Kwanaki Kadan Da Kara Masa Girma A Gidan Sojà

Allah Ya gafarta masa.

Address

Film Jungle
Kano

Telephone

+2347054942413

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tattabara Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tattabara Hausa:

Share