01/09/2026
A wannan lokaci mai albarka, muna tunawa da rayuwa, kyawawan halaye da koyarwar fiyayyen halitta, Annabi Muhammad ﷺ. 💚
🤲 Allah Ya ƙara mana soyayyar Annabi ﷺ, Ya sa mu kasance cikin masu koyi da Sunnah ɗinsa, Ya albarkaci rayuwarmu da zaman lafiya da haɗin kai.
Allahumma Salli wa Sallim ‘Ala Sayyidina Muhammad ﷺ 🤍
🌙 Maulid Mubarak daga AL-IHSAN SMART HOMES & GENERAL ENTERPRISES.
From: Dr. Salihu Nafiu
CEO/Managing Director