Fikirah 24

14/11/2024
09/11/2024

Mexc da Bitmart zasu fara P2P nan kusa a Nigeria.
Kucoin da OKX zasu dawo da P2P nan gaba kadan. Binance ba babu wani bayani game da dawowar P2P dinta Nigeria.

Bayan kammala zaben shugaban kasar America, an bar Campaign team din Kamala Harris da bashin Dala Miliyan 20,000,000. ~ ...
09/11/2024

Bayan kammala zaben shugaban kasar America, an bar Campaign team din Kamala Harris da bashin Dala Miliyan 20,000,000.

~ Yanzu haka ana bin ta da tawagar kamfen dinta bashin kudin da sun kai Naira biliyan 34,500,000,000 a kudin Nigeria.

~ Zaɓaɓɓen shugaban kasar Donal Trump yayi alƙawarin biya mata wannan bashi na Dala Miliyan 20 (34.5 billion Naira).

Trump yace ba zamu daki mutum mu hana shi kuka ba.

Wannan yana nuna maka mutanen suna 'dan kwatantawa, ace mutum ya rike vice president a US baya da Naira biliyan 34.5 nasa?

Ba kamar mutane mu ba... Gwamna kadai yafi karfin 34.5 billion Naira.

30/09/2024

Ya yanayin farin cikin ka zai kasance a gobe. inda kasar ka Nigeria a goban idan Allah ya kaimu take cika shekaru 64 da samun yancin Kai daga turawan mulkin mallaka.
Wana fatan Alkhairi kake dashi zuwa ga Yan kasar taka ta Nigeria.

16/09/2024

Allahumma sayyiban nafi an

Wana karin magana ne yake burgeku.Wanda yai dai dai da ma'anarsa.Albarkacin ranar Hausa ta Duniya.
26/08/2024

Wana karin magana ne yake burgeku.
Wanda yai dai dai da ma'anarsa.

Albarkacin ranar Hausa ta Duniya.

Address

DORAYI GIDAN DAKALI SHEIK JA'AFAR Road
Kano
700241

Telephone

+2348065856712

Website

https://www.youtube.com/@FIKIRAH24TV

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fikirah 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fikirah 24:

Videos

Share