Guarantee Radio 94.7 FM Kano

Guarantee Radio 94.7 FM Kano Kano Based Radio Station with Focus on Safeguarding Culture and Moral Values such as Honesty Etc.

03/10/2026

Siyasar Kano…..

03/10/2026
03/10/2026

Kai Tsaye Daga nan filin Wali Mai Giginya da ake taron maukibin Qadiriyya Karo na 76 Wanda shugaban Darikar Qadiriyya na Africa Sheikh Dr Qaribullahi Nasir Kabara ke gabatarwa a duk shekara

Yadda shirye shirye ke cigaba da gudana anan filin Wali mai Giginya na maukibin Qadiriyya Wanda Maulana Sheikh Dr Qaribu...
03/10/2026

Yadda shirye shirye ke cigaba da gudana anan filin Wali mai Giginya na maukibin Qadiriyya Wanda Maulana Sheikh Dr Qaribullahi Nasir Kabara ke gabatarwa

03/10/2026

Sarkin Dawaki Babba, Alh Aminu Babba Dan'agundi ya maida martani amadadin bangaren na Sarki Aminu, yace su daman tuni suna kan bin wannan doka kuma zasu cigaba da kiyaye duk wani umarni da gwamnati ta bayar, amma dai yace suna sanya idanu kan yadda abubuwan ke tafiya..

03/10/2026

Wannan matakin dai na zuwa ne bayan da Sarki Muhammadu Sanusi II ya hau doki zuwa Filin Wasa na Sani Abacha domin halartar bikin cika shekara 66 da samun yancin kan Najeriya, lamarin da ya jawo martani daga magoya bayan Sarki Aminu Ado Bayero tare da sake tayar da muhawara kan aiwatar da dokar ga ɓangarorin biyu.

Ta yaya kuke ganin za’a karshen wannan dambarwa ta masarauta? Ku fada mana ra’ayin ku a call comment section

02/10/2026

Labaran Guarantee tare da Aisha's Usman Rabi'u da Safiya Muhammad Usman Guarantee Radio 94.7

Address

Kano

Opening Hours

Monday 06:00 - 00:00
Tuesday 06:00 - 00:00
Wednesday 06:00 - 00:00
Thursday 06:00 - 00:00
Friday 06:00 - 00:00
Saturday 06:00 - 00:00
Sunday 06:00 - 00:00

Telephone

+2347044440947

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Guarantee Radio 94.7 FM Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Guarantee Radio 94.7 FM Kano:

Shortcuts

Share

Category