Agaje Ni Mu Gyara

Agaje Ni Mu Gyara Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Agaje Ni Mu Gyara, Digital creator, Kano.

19/06/2023

08/10/2022
  An kafa wannan kungiya ne don wayar da kan al'umma akan al'amuran yau da kullum, da ma sha'anin siyasa, ta yadda al'um...
03/10/2022



An kafa wannan kungiya ne don wayar da kan al'umma akan al'amuran yau da kullum, da ma sha'anin siyasa, ta yadda al'umma za su san muhimmacin dimokaradiya da kuma matakin da zasu bi don kawo sauyi a kasa.

Wannan zaure bai tsaya a nan ba, inda ya kan tabo abubuwa da dama musamman akan harkar ilimi, duba da yadda abubuwa su ka lalace; k**a daga:

1. Rashin wadatattun kujeru
2. Karancin ajijuwan karatu
3. Rashin kwararrun malamai
4. Rashin wadatuwar littattafan karatu da rigunan sawa (Uniforms) da dai sauransu.

Mu dauki batun Siyasar ita kanta: Agaje Ni Mu Gyara ya nisa kan harkar jawo hankulan mutane akan siyasar cancanta. Mutum ko gida daya ku ke da shi, in dai bai chanchanta ba, to ka ajiye shi ka zabi chanchanta. Misali; akwai nagartattun mutane da suke tsayawa takara a wasu jam'iyyun siyasa irin su ADP, NNDP, PRP da sauran su, wadanda ba su kasance a cikin jam'iyya mai rinjaye ba (PDP ko APC) kuma an tabbatar da nagartar su. Irin haka ta sanya wannan kungiya mai albarka ta ke jan hankulan mutane akan a zabi chanchanta ba jam'iyya ko sanayya ba.

Wannan kungiya ba ta yi kasa-a-gwuiwa ba, inda ta sake kutsa kan ta ga sha'anin Lafiya, ta yadda za ta janyo hankulan mamulkanmu (Government) akan inganta Lafiya da tsaro don kasa ta bunkasa.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Agaje Ni Mu Gyara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Agaje Ni Mu Gyara:

Share