Dan Momy Hassan

Dan Momy Hassan wannan page zai dinga kawo muku labaran duniya daga ko ina a duniya

12/11/2024
05/11/2024
26/10/2024

Shin kanawa zasu fita zabe gobe ?
Ku bayyana mana Ra'ayoyinku

02/08/2024

Zanga-Zanga: Yan sanda su s**a ƙøna taya a Kaduna, kwatsam mukaji an fara hãrbinmü.
Wata mata ta koka da yadda aka ci zarafinsu

Kotun koli ta sanar da cewa Olukayode Ariwoola zai yi ritaya a matsayin Alkalin Alkalan Najeriya a ranar 22 ga watan Agu...
30/07/2024

Kotun koli ta sanar da cewa Olukayode Ariwoola zai yi ritaya a matsayin Alkalin Alkalan Najeriya a ranar 22 ga watan Agusta.

Kotun koli ta sanar da cewa Olukayode Ariwoola zai yi ritaya a matsayin Alkalin Alkalan Najeriya a ranar 22 ga watan Agusta....

Shugaban majalissar dattawa a Nijeriya Godswill Akpabio ya ce daga yanzu abu wani dan Nijeriya da zai rika aiki a karkas...
30/07/2024

Shugaban majalissar dattawa a Nijeriya Godswill Akpabio ya ce daga yanzu abu wani dan Nijeriya da zai rika aiki a karkashin wani a rika biyansa kasa da N70,000 duk wata

Akpabio ya bayyana hakan ne a yayin ganawa da manema labarai a Abuja jim kadan bayan da shugaba Tinubu ya rattaba hannu kan biyan N70,000 a matsayin mafi karancin albashin ma'aikata.

27/07/2024
Hukumomi a Nijar sun saka dokar hana fita a yankin Tillaberi bayan fursunoni da dama sun tsere daga wani gidan yari mai ...
12/07/2024

Hukumomi a Nijar sun saka dokar hana fita a yankin Tillaberi bayan fursunoni da dama sun tsere daga wani gidan yari mai tsananin tsaro kuma da ke tsare d

Hukumomi a Nijar sun saka dokar hana fita a yankin Tillaberi bayan fursunoni da dama sun tsere daga wani gidan yari mai tsananin tsaro kuma

Lauyoyin Aminu Ado Bayero sun fice daga shari'ar dambarwar masarautu
05/07/2024

Lauyoyin Aminu Ado Bayero sun fice daga shari'ar dambarwar masarautu

Lauyoyin Sarkin Kano na goma sha biyar, Alhaji Aminu Ado Bayero, sun fice daga shari’ar dambarwar masarautar Kano wanda ake yi a babbar kotu

An fara kaɗa ƙuri'a a zaɓen shugaban ƙasa zagaye na biyu a Iran
05/07/2024

An fara kaɗa ƙuri'a a zaɓen shugaban ƙasa zagaye na biyu a Iran

Gwamnatin Najeriya ta sake jaddada cewar babu batun luwaɗi da maɗigo a cikin yarjejeniy Samoa da s**a san ya hannu akai a ƙarshen watan..

Address

Kwajalawa
Kano Outlying
70012

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Momy Hassan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share