Fahad khan

Fahad khan Allah first ☝️||Muslim 🕌||Always learning new skills 😉||Young Meteorologist 🦺||

27/02/2026

Assalamu alaikum don Allah ayi mention din page dina 🙏

09/02/2026

With Imamu Sheka – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

06/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Douggy Daniel, Jamilu Jamcy, Abban Nana Skf, Naziru Haruna

SHEKARU 25–30 SUNE SHEKARU MAFI BAN-MAMAKI A RAYUWA:A wannan lokaci ne rayuwa take fara nuna gaskiyarta ba tare da rufa-...
04/02/2026

SHEKARU 25–30 SUNE SHEKARU MAFI BAN-MAMAKI A RAYUWA:

A wannan lokaci ne rayuwa take fara nuna gaskiyarta ba tare da rufa-rufa ba.
Kana ta girma, amma har yanzu ba ka kai matsayin da kake mafarki ba.

A nan ne zaka ga: – Wasu abokanka sun yi aure
– Wasu sun gina gida
– Wasu sun samu kuɗi
– Kai kuma har yanzu kana ta gwagwarmaya, kana tambayar kanka “shin ina nake dosa?”

A wannan lokaci ne: – Nauyin alhaki ke sauka a kafadunka
– Iyaye ke fara tsufa a idonka, kana son taimkakon su amma ba hali
– Dole kake daina fakewa da uzuri
– Kwatanta kanka da wasu ke fara cutar da zuciyarka

Dare zai same ka da tunani mai nauyi, wani lokacin Ka kasa bacci.
Kana Murmushi ga jama’a, amma zuciyarka tana fama da yaƙe-yaƙe a ɓoye.

Amma ka sani…

Ba ka makara ba.
Ba ka gaza ba.
Ba kai kaɗai ne ke cikin wannan yanayi ba.

Shekaru 25–30 shekarun gina kanka ne, bana nuna nasara kawai ba.
Abinda kake yi a wannan lokaci ne zai bayyana rayuwarka ta gaba.

Ka yi haƙuri da kanka.
Ka dage.
Ka ci gaba da motsi, ko da a hankali ne.

Domin nan gaba, zaka waiwaya baya kace:
“Ansha gwagwarmaya a baya, amma gashi nayi nasara.” inshallahu

Comrade Ibrahim ✍️

27/01/2026
❤️
27/01/2026

❤️

27/01/2026

Jama’a dokar ƙasa ta baka dama Yau kace Eh, gobe kuma kace A’a😂

26/01/2026

Mun bautawa wannan gwamnati amma wallahi abun da muka samu
Aminu Abdullahi

normal ne just DM
21/01/2026

normal ne just DM

indeed 👍 that's real friendship
21/01/2026

indeed 👍 that's real friendship

Address

Kafindawa, Sarina, Garko Local Government
Kano
712101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fahad khan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fahad khan:

Share