
12/08/2023
Shugaban Rundunar Sojin Ruwa, CNS, Vice Admiral Emmanuel Ogalla, ya ce sojojin ruwan Najeriya za su yi amfani da fasahar zamani ta Artificial Intelligence, AI, da fasahohi masu tasowa don inganta ayyukansu. Ogalla ya bayyana haka ne a lokacin da ake gabatar da wata maƙala da mahalarta taron sojojin...