BAFF Media

BAFF Media BAFF Media โ€“ Muna dora Nasiha kullum, wanda za su wanke maka zuciya๐Ÿ“Œ

30/07/2026

Rarara bamu da lokacin ka๐Ÿ‘Œ Dauda Kahutu Rarara

26/07/2026

Arramma Malam sa'idu

26/07/2026

Allahu Akbar.. Arramma๐Ÿค

26/07/2026

Tab.. Akwai Matsala ๐Ÿ˜ฅ

KARAIRAYI GUDA 10 DA AKE JINGINAWA ANNABI ๏ทบ:๐Ÿญ- Allah ya Halicci Duniyรฃ don Annabi Muhammad [S.A.W]  โŒ๐Ÿฎ- Annabi Bรฃshida I...
12/07/2026

KARAIRAYI GUDA 10 DA AKE JINGINAWA ANNABI ๏ทบ:

๐Ÿญ- Allah ya Halicci Duniyรฃ don Annabi Muhammad [S.A.W] โŒ

๐Ÿฎ- Annabi Bรฃshida Inuwรฃ โŒ

๐Ÿฏ- Allah ya Halicci Annabi da Haske โŒ

๐Ÿฐ- Allah ya Halicci Annabi kรฃfin ya Halicci Al-arshi da Alqalami โŒ

๐Ÿฑ- Annabi รƒdam yayi Tawassuli da Sunan Annabi Lรตkacin da yaci Itรฃciyรฃr nan da Allah ya hรฃnesa โŒ

๐Ÿฒ- Anrubuta Sunan Annabi (S.A.W) a kรตfar Aljannah โŒ

๐Ÿณ- Annabi Yasan Gaibu โŒ

๐Ÿด- An Tarbi Annabi (S.A.W) da kidรฃ Lรตkacin da yayi Hijirรฃ Zuwรฃ Madinรฃh โŒ

๐Ÿต- Annabi S.A.W yace Baccin Asubรฃ yana Kรฃwรต Talauci โŒ

๐Ÿญ๐Ÿฌ- Annabi yรฃce Duk wanda ya Shelentรฃwa mutรฃne Shigar Watan Ramadรฃna wuta ta Haramta agaresรฃ โŒ

๐— ๐—ฎ๐—ป๐˜‡๐—ผ๐—ป ๐—”๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู… ๐˜†๐—ฎ๐—ฐ๐—ฒ: ๐——๐˜‚๐—ธ ๐—ช๐—ฎ๐—ป๐—ฑ๐—ฎ ๐˜†๐—ฎ ๐—ค๐—ถ๐—ฟ๐—พ๐—ถ๐—ฟ๐—ถ ๐—ค๐—ฎ๐—ฟ๐˜†รฃ ๐˜†๐—ฎ ๐—ท๐—ถ๐—ป๐—ด๐—ถ๐—ปรฃ๐˜๐—ฎ ๐—ญ๐˜‚๐˜„๐—ฎ ๐—ด๐—ฎ๐—ฟ๐—ฒ๐—ป๐—ถ ๐˜๐—ผ ๐—ฌ๐—ฎ ๐—งรฃ๐—ป๐—ฎ๐—ฑ๐—ถ ๐— ๐—ฎ๐˜‡๐—ฎ๐˜‚๐—ป๐—ถ๐—ป๐˜€๐—ฎ ๐—” ๐—–๐—ถ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ช๐˜‚๐˜๐—ฎ.
๐——๐—ผ๐—ป ๐—ต๐—ฎ๐—ธ๐—ฎ ๐˜†๐—ฎ๐—ป ๐˜‚๐˜„รฃ ๐— ๐˜‚๐˜€๐˜‚๐—น๐—บ๐—ถ ๐—ฑ๐˜‚๐—ธ ๐— ๐—ฎ๐—ด๐—ฎ๐—ป๐—ฎ๐—ฟ ๐—ฑ๐—ฎ ๐—ญรฃ๐—บ๐˜‚ ๐—๐—ถ๐—ป๐—ด๐—ถ๐—ปรฃ๐˜๐—ฎ ๐—ญ๐˜‚๐˜„รฃ ๐—ด๐—ฎ ๐— ๐—ฎ๐—ป๐˜‡๐—ผ๐—ป ๐—”๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู… ๐˜๐—ผ ๐— ๐˜‚๐—ณรฃ๐—ฟรฃ ๐—ง๐—ฎ๐—ฏ๐—ฏ๐—ฎ๐˜๐—ฎ๐—ฟ ๐—ฑ๐—ฎ ๐—œ๐—ป๐—ด๐—ฎ๐—ป๐—ฐ๐—ถ๐—ป ๐˜๐—ฎ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ป๐—ป๐—ฎ๐—ป ๐— ๐˜‚ ๐—ณ๐—ฎ๐—ฑ๐—ฒ๐˜๐—ฎ ๐—ฑ๐—ผ๐—ป ๐—ด๐˜‚๐—ฑ๐˜‚๐—ป ๐—™รฃ๐—ฑรฃ๐˜„รฃ ๐—ฐ๐—ถ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ต๐—ฎ๐—น๐—ฎ๐—ธ๐—ฎ.

๐—”๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต ๐—ธ๐—ฎ๐˜€๐—ฎ ๐—บ๐˜‚๐—ด๐—ฎ๐—บ๐—ฎ ๐—ฑ๐—ฎ ๐——๐˜‚๐—ป๐—ถ๐˜†รฃ ๐—น๐—ฎ๐—ณ๐—ถ๐˜†รฃ ๐Ÿคฒ

๐—ฆ๐—ถ๐—ฑ๐—ฑ๐—ถ๐—พ ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑโœ๏ธ

KU BINCIKE 'YAN MATA SOSAI KAFIN KU AURAWannan matashi sunansa Aliyu Magaji, daga garin Birnin Yero Tasha karamar hukuma...
10/07/2026

KU BINCIKE 'YAN MATA SOSAI KAFIN KU AURA

Wannan matashi sunansa Aliyu Magaji, daga garin Birnin Yero Tasha karamar hukumar Igabi jihar Kaduna

Dazun nan matarsa da ya aura ta cร kรข masa wรบkรข a cikinsa wanda yayi sanadin mรบtuwarsa

Aliyu ya kawo wa matarsa shinkafar da zata dafa su ci a daren nan, sai ya tarar da abinda ya haifar da sabani tsakaninsa da matarsa, ta dau wรบkฤ ta bรนrma mร sa a ciki

Har zuwa karfe 4:36 na yammacin dazu Aliyu yana online, kafin ya shiga gida ya hadu da ajalinsa a hannun matarsa na aure

Matasa ku kasance masu tsananta bincike akan matan da zaku aura, ku dena bari kyau ko surar jiki yana kwasarku ku je ku auri abinda zai yi ajalinku ba tare da bincike ba

Idan kun tashi binciken ku dinga hadawa har da iyayensu mata, ku karanci yadda suke kafin ku auro 'ya'yan su

Allah Ya jikan Aliyu da rahama
Datti Assalafiy

09/07/2026

Cin Mutuncin Majalisin Dutsen Tanshi, babban Kuskure ne. | Dr. Ibrahim Aliyu Kaduna

Mahukuntan Iran ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ท sun haramtawa Shaikh Ibrahim Zakzaky shiga cikin ฦ™asar. Yanayin da ya tilastawa Shehin Malamin yada z...
06/07/2026

Mahukuntan Iran ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ท sun haramtawa Shaikh Ibrahim Zakzaky shiga cikin ฦ™asar. Yanayin da ya tilastawa Shehin Malamin yada zango a ฦ™asar Iraqi ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ถ. Rahotanni sun bayyana cewa Wakilin na Wasi-wasi, ya yi ฦ™oฦ™arin shiga ฦ™asar ta barauniyar hanya, amma hakan ya ci tura.

To, shin Jagora zai haฦ™ura ne da hukuncin da aka yanke masa, ko kuwa zai nemi shiga ta barauniyar hanya?

~ Zainab Malika

04/07/2026

Tuba shine mafi Alheri a gare ku๐Ÿ‘Œ

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BAFF Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to BAFF Media:

Shortcuts

Share