Damuna Reporters

Damuna Reporters news around the world

Jose Passeiro mai horar da yan wasan super eagle ta nigeria ya gayyaci yan wasa. Amma karon farko ba'a hangi sunan Ahmad...
04/09/2023

Jose Passeiro mai horar da yan wasan super eagle ta nigeria ya gayyaci yan wasa. Amma karon farko ba'a hangi sunan Ahmad Musa ba

An hango wata matashiyar ƴar kwallon kafa a Afrika ta Kudu 🇿🇦. Ƴan Jarida na son jin ta bakin ɗan wasan Brazil Ronaldinh...
04/09/2023

An hango wata matashiyar ƴar kwallon kafa a Afrika ta Kudu 🇿🇦.

Ƴan Jarida na son jin ta bakin ɗan wasan Brazil Ronaldinho, ana son jin ra'ayin sa game da yarinyar.

Saboda ance a shekaraun baya Ronaldinho ya taɓa zama a Afrika ta kudu na wani ɗan lokaci a shekarar 2010 a lokacin Kofin duniya.

Jama'a ku meye ra'ayin ku ?

YANZU YANZU Bayern ta cimma yarjejeniya da Tottenham akan Harry Kane akan kudi sama da €100m.
10/08/2023

YANZU YANZU Bayern ta cimma yarjejeniya da Tottenham akan Harry Kane akan kudi sama da €100m.

📈Sama da shekara 5 da s**a wuce kungiyar kwallon kafa ta Benfica tanajan zarenta a kasuwar cinikayyar yan wasa1️⃣🇵🇹 João...
09/08/2023

📈Sama da shekara 5 da s**a wuce kungiyar kwallon kafa ta Benfica tanajan zarenta a kasuwar cinikayyar yan wasa

1️⃣🇵🇹 João Félix: €126m
2️⃣🇦🇷 Enzo Fernández: €122m
3️⃣🇺🇾 Darwin Nuñez: €96m
4️⃣🇵🇹 Gonçalo Ramos: €80m
5️⃣🇵🇹 Ruben Días: €71.6m

€495.6m jimulla! 💰

An Kammala: West Ham ta amince ta sayi Harry Maguire mai shekaru 30 kan kudi £30m daga Man Utd.   Babu matsala game da k...
09/08/2023

An Kammala: West Ham ta amince ta sayi Harry Maguire mai shekaru 30 kan kudi £30m daga Man Utd.

Babu matsala game da kwantiragi.

Sabon babin kalubale ga dan wasan baya mafi tsada har yanzu.

An zabi Tsohon Shugaban Kungiyar Yan jaridu marubuta Labarin wasanni Lurwanu Idris Malikawa amatsayin Dan Kwamitin yada ...
09/08/2023

An zabi Tsohon Shugaban Kungiyar Yan jaridu marubuta Labarin wasanni Lurwanu Idris Malikawa amatsayin Dan Kwamitin yada labarai na Hukumar Kwallon Kafa Ta Kasa

Kafin Nadin Malikawa Garu shine ya Rike Shugaban Kungiyar marubuta Labarin wasanni na Jihar Kano SWAN Da Kuma na Arewa maso yammacin Kasar Nan.

Haka Kuma Lurwanu Idris Malikawa Garu shine Jami'in Hulda Da jama'a na kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars sai Masu Gida

Kwararren Dan Jarida Kuma Mai Gabatar da Shirin Labarin wasanni a Gidan Radio Mallakin Jihar Kano Kuma Kuma Dagacin Garin Malikawa Garu.

Lokacin muna yawon kwallon kafa,ina da burin in zama babban dan ball,ashe wai dainawa zan yi kwata-kwataYau shekara 13 k...
09/08/2023

Lokacin muna yawon kwallon kafa,ina da burin in zama babban dan ball,ashe wai dainawa zan yi kwata-kwata
Yau shekara 13 kenan da bari na kwallon kafa.

Na bar tarihi a harkar kwallon kafa,ni ne mutum na farko a rijiyar zaki kaff da aka fara transfer dina daga wani club zuwa wani kamar yadda ake yi a turai.Sai da masu sona s**a biya ni kudi kuma s**a biya tsohon team dina.

Ana yimin laqabi da Dan-Robinho,Goma,directa akwai wanda shi kadai ne yake cemin Pele but i prefer Goma.

Rannan naje kwallo na kasa yin fasin mai kyau kwata-kwata,control zero percent haka ma dribbling.

Allah kasa mu wanye lafiya

09/08/2023

1-Zagin Yaro kullum nasa ya lalace.

2-Tsangwama ga Yaro na jawo masa rashin walwala.

3-Kushe Yaro kullum nasa shi ya raina kansa.

4-Kunyata Yaro nasa shi ya dinga dari-dari da kansa.

5-Koyawa Yaro juriya nasashi yazama mai
hakuri.

6-Idan ana yaba Yaro yakan tashi da kishin zuci.

7-Idan ana kyautatawa Yaro yakan sanyashi ya zama mai gaskiya.

8-Tarbiyya ga Yaro takan sanyashi ya zama amintacce.

9-Idan aka amince da Yaro yakan
sanyashi yaji dadi.

10-Sakin fuska ga Yaro shike jawo
shi cikin Jama'a. Saboda haka lyaye mu
kiyaye. Allah ya shiryar mana da zuri'armu.

Wasu ɓata gari sun hallaka ɗaya daga manyan Malaman Addinin Musulunci Sheikh Ibrahim Musa da aka fi sani da Albanin Kuri...
09/08/2023

Wasu ɓata gari sun hallaka ɗaya daga manyan Malaman Addinin Musulunci Sheikh Ibrahim Musa da aka fi sani da Albanin Kuri a gidansa da ke jihar Gombe.

Za a yi jana'izarsa da ƙarfe 1 na rana a Masallacin Jumu'a na Bolari.

09/08/2023
The 25 prophets mentioned in the glorious Qur’an and the number of times each one was mentioned by his real name.🌺Keep t...
09/08/2023

The 25 prophets mentioned in the glorious Qur’an and the number of times each one
was mentioned by his real name.🌺
Keep these valuable names in your timeline.

1. Prophet Ādam (Adam) was mentioned 25 times in the Glorious Qur-ān.

2. Prophet Nūh (Noah) was mentioned 43 times in the Glorious Qur-ān.

3. Prophet Mūsa (Moses) was mentioned 136 times in the Glorious Qur-ān.

4. Prophet Ibrāhīm (Abraham) was mentioned 69 times in the Glorious Qur'an.

5. Prophet Hud (Heber) was mentioned 4 times in the Glorious Qur-ān.

6. Prophet Sālih (Methuselah) was mentioned 7 times in the Glorious Qur-ān.

7. Prophet Dāwud (David) was mentioned 16 times in the Glorious Qur-ān.

8. Prophet Sulayman (Solomon) was mentioned 17 times in the Glorious Qur-ān.

9. Prophet Yūsuf (Joseph) was mentioned 27 times in the Glorious Qur-ān.

10. Prophet Shu'aib (Jethro) was mentioned 11 times in the Glorious Qur-ān.

11. Prophet Zakariyya (Zachariah) was mentioning 8 times in the Glorious Qur-ān.

12. Prophet Yahya (John) was mentioned 5 times in the Glorious Qur-ān.

13. Prophet Īsa (Jesus) was mentioned 25 times in the Glorious Qur-ān.

14. Prophet Ayyūb (Job) was mentioned 4 times in the Glorious Qur-ān.

15. Prophet Ismā'īl (Ishmael) was mentioned 12 times in the Glorious Qur-ān.

16. Prophet Is'hāq (Isaac) was mentioned 18 times in the Glorious Qur-ān.

17. Prophet Yaqub (Jacob) was mentioned 16 times in the Glorious Qur-ān.

18. Prophet Harūn (Aaron) was mentioned 20 times in the Glorious Qur-ān.

19. Prophet Idris (Enoch) was mentioned 2 times in the Glorious Qur-ān.

20. Prophet Lūt (Lot) was mentioned 27 times in the Glorious Qur-ān.

21. Prophet Yūnus (Jonah) was mentioned 4 times in the Glorious Qur-ān.

22. Prophet Ilyās (Elias) was mentioned 2 times in the Glorious Qur-ān.

23. Prophet Dhul-Kifl (Ezekiel) was mentioned 2 times in the Glorious Qur-ān.

24. Prophet Al-yasā (Elisha) was mentioned 2 times in the Glorious Qur-ān.

25. Prophet Muhammad (Muhammad) was mentioned 4 times in Qur-an

A Hukumance: Sabuwar rigar Manchester United ta uku ta kakar wasa mai zuwa.
08/08/2023

A Hukumance: Sabuwar rigar Manchester United ta uku ta kakar wasa mai zuwa.

Address

Rijiyar Zaki Kano
Kano

Telephone

+2348033036636

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Damuna Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Damuna Reporters:

Share