
28/09/2025
**"Illar da kuka jawo wa kanku ita ce: kuna sane da cewa malamin ku ya furta magana da rashin ladabi akan Manzon Allah ๏ทบ, amma maimakon ku fito ku tabbatar da kuskuren sa, ku ba shi shawarar gyara, sai kuka tsaya ku yi masa kariya.
Wannan ba kare ilimi bane, wannan kare son zuciya ne! Daliban ku sun ษauka duk abin da kuka ce shi ne gaskiya, s**a hau ta wannan magana suna mai maita ta โ alhali kuwa ta saba wa addini kuma ta tauye darajar Annabi ๏ทบ.
Idan har kun kasance malamai nagari, da kun fito kun ce: โLallai malam ya yi kuskure akan wannan magana, dole ya gyara fatawar sa, dole ya sake duban karatuttukan sa.โ Amma ku kunฦi, kuka ษoye gaskiya, kuka rungumi abin da zai kai ga laโana.
Ku sani! Wanda ya yi kuskure akan Annabi ๏ทบ, bai isa ku ce masa babu komai ba. Kuma wanda ya kare shi, shi ma yana cikin laifin. Allah ya tsine wa waษanda suke cutar da ManzonSa โ Allah ya ce: ุฅูููู ุงูููุฐูููู ููุคูุฐูููู ุงูููููู ููุฑูุณูููููู ููุนูููููู
ู ุงูููููู ููู ุงูุฏููููููุง ููุงููุขุฎูุฑูุฉู (Ahzab: 57)."**
Copy ๐๐ฟ
โ๐ฟ Jamilu NA Annabi RK โ