
15/01/2025
Yanzu Kar Muke Kallan Kowa !!
Martanin Dantakarar Shugankasa A Tafiyar Matasa, Ga Jawabin Sarkin Kano Muhammadu Sunusi ll , Shehi Sabiu Kabir Melilo,
A Wani Taron Karawa Juna Sani Daaka Gudanar ,Yau Da Yamma A Garin Katsina ,
Melilo Yace Yanzu Matasa A Fili Suke Ganin Kowa ,Kuma Kansu A Hade Yake, Bugu Da Kari Mun Shirya Tsaf , Domin Karbe Nigeria Daga Hannun Dattijai , Lokaci Kawai Muke jira, A Wannan Karan Bazamu Lamunci Mayaudaran Yansiyasa Ba , Masu Fakewa Da Kishin Matasa, Kuma A Karshe Su Sayar Damu ,Yakare Da Cewa ,Inso Samune Zaifi Kyau ,Kalifah Muhammadu Sunusi ll , Yamika Shawarr Data Dace Ga Shugaba Bola Ahamad Tinubu, Kamar Yadda Yayi A Lokacin Tsohon Shugankasar Muhammadu Bahari , Zuwa Karshen Waadin Tunubun 2027 Domin Aga Alfanun Data Kawo Ko Akasin Haka