KAWO TV PLUS

KAWO TV PLUS KAWO TV PLUS: Itace Zabinku

Subscribe Our YouTube Channel https://www.youtube.com//

๐Š๐€๐–๐Ž ๐“๐• ๐๐‹๐”๐’
โ€œ๐ˆ๐ญ๐š๐œ๐ž ๐™๐š๐›๐ข๐ง๐ค๐ฎโ€

**********๐Œ๐ฎ๐ง๐š๐ฒ๐ข ๐ฆ๐ฎ๐ค๐š ๐›๐š๐ซ๐ค๐š ๐๐š ๐ณ๐ฎ๐ฐ๐š ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐š๐ง ๐ญ๐š๐ฌ๐ก๐š ๐ฆ๐š๐ข ๐š๐ฅ๐›๐š๐ซ๐ค๐š**********

๐€ ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐š๐ง ๐ญ๐š๐ฌ๐ก๐š๐ซ ๐ณ๐š๐ฆ๐ฎ ๐๐ข๐ง ๐ค๐š๐ฐ๐จ ๐ฆ๐ฎ๐ค๐ฎ ๐ฌ๐ก๐ข๐ซ๐ฒ๐ž-๐ฌ๐ก๐ข๐ซ๐ฒ๐ž ๐œ๐ข๐ค๐ข๐ง ๐ก๐š๐ซ๐ฌ๐ก๐ž๐ง ๐‡๐š๐ฎ๐ฌ๐š ๐ฆ๐š๐ฌ๐ฎ:
๐๐ข๐ฌ๐ก๐š๐๐š๐ง๐ญ๐š๐ซ๐ฐ๐š
๐ˆ๐ฅ๐ข๐ฆ๐š๐ง๐ญ๐š๐ซ๐ฐ๐š
๐…๐š๐๐š๐ค๐š๐ซ๐ฐ๐š
๐…๐ข๐ง๐š-๐…๐ข๐ง๐š๐ข
๐–๐š๐ค๐จ๐ค๐ข
๐‡๐ข๐ซ๐š ๐ƒ๐š ๐Œ๐ฎ๐ญ๐š๐ง๐ž ๐ƒ๐š๐›๐š๐ง-๐ƒ๐š๐›๐š๐ง
๐–๐š๐ฌ๐š๐ค๐ฐ๐š๐ค๐ฐ๐š๐ฅ๐ฐ๐š
๐Š๐š๐œ๐ข๐œ๐ข-๐Š๐š๐œ๐ข๐œ๐ข
๐ƒ๐š ๐๐š๐ข ๐ฌ๐š๐ฎ๐ซ๐š๐ง ๐ฌ๐ก๐ข๐ซ๐ฒ๐ž-๐ฌ๐ก๐ข๐ซ๐ฒ๐ž, ๐ค๐ฎ๐ฆ๐š ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐š๐ง ๐ญ๐š๐ฌ๐ก๐š๐ซ ๐ฆ๐š๐ฅ๐ฅ๐š๐ค๐ข๐ง ADIIK Worldยฉ ๐ง๐ž. ๐Š๐ฎ๐ฆ๐š ๐š ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐š๐ง ๐ญ๐š๐ฌ๐ก๐š๐ซ ๐ฆ๐ฎ๐ง๐š๐ฒ๐ข๐ง ๐ญ๐š๐ฅ๐ฅ๐š๐œ๐ž-๐ญ

๐š๐ฅ๐ฅ๐š๐œ๐ž ๐๐ฎ๐ค ๐ฆ๐š๐ข ๐›๐ฎ๐ค๐š๐ญ๐š๐ซ ๐ฆ๐ฎ ๐ญ๐š๐ฅ๐ฅ๐š๐ญ๐š ๐ฆ๐š๐ฌ๐š ๐ก๐š๐ฃ๐š๐ซ๐ฌ๐š ๐ญ๐จ ๐ค๐š๐ข ๐ญ๐ฌ๐š๐ฒ๐ž ๐ฒ๐š๐ฒ๐ข ๐ฆ๐š๐ง๐š ๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐š ๐ญ๐š ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐š๐ง ๐ฅ๐š๐ฆ๐›๐š๐ซ 09028518319 ko ๐ŸŽ๐Ÿ—๐ŸŽ๐Ÿ‘๐Ÿ”๐Ÿ–๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ”๐Ÿ—๐Ÿ’ ๐ค๐จ ๐ŸŽ๐Ÿ—๐Ÿ๐Ÿ‘๐Ÿ”๐Ÿ–๐Ÿ•๐Ÿ’๐Ÿ“๐Ÿ”๐Ÿ ๐Š๐จ ๐ค๐ฎ๐ฒ๐ข ๐ฆ๐š๐ง๐š ๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐š ๐š ๐ค๐š๐Ÿ๐š๐Ÿ๐ž๐ง ๐ฌ๐š๐๐š ๐ณ๐ฎ๐ฆ๐ฎ๐ง๐ญ๐š.

๐Œ๐ฎ๐ง๐ ๐จ๐๐ž๐Ÿ™๐Ÿ™

16/04/2025

Mata masu Degree, Masters PhD
Suna Auren Namiji me Mata biyu zuwa uku.
Sai ke me 2 CREDIT a NECO, kice ba zaki Auri me Mata ba.
ฦ˜alau k**e kuwa? ๐Ÿค”

23/01/2025

Ziyarar da tashar KAWO TV PLUS takai makarantar Secondary dake garin kawo a karamar hukumar Gabasawa


ฦ˜ungiyar masu amfani da wayar tarho a Najeriya ta yi barazanar shigar da ฦ™ara kan ฦ™arin farashin kuษ—in kiran waya---Wata...
21/01/2025

ฦ˜ungiyar masu amfani da wayar tarho a Najeriya ta yi barazanar shigar da ฦ™ara kan ฦ™arin farashin kuษ—in kiran waya
-
-
-
Wata ฦ™ungiya da ke wakiltar masu amfani da wayar tarho a Najeriya ta yi barazanar maka gwamnatin ฦ™asar a kotu bayan da hukumar sadarwa ta Najeriya (NCC) ta amince da ฦ™arin kuษ—in kiran waya da kashi 50 cikin 100 daga ewatan Fabrairun wannan shekarar.

Shafin yaษ—a labarai na Daily Post ta rawaito cewa shugaban ฦ™ungiyar Adeolu Ogunbanjo ya ce ฦ™arin kuษ—in ya yi yawa, saboda ฦดan Najeriya na kokawa da tsadar man fetur da kuma farashin kayan masarufi. โ€œYayin da na fahimci kalubalen da ake fuskanta a fannin sadarwa, mun amince da ฦ™arin kuษ—in da bai wuce kashi 5% zuwa 10% ba, idan hakan bai wadatar ba, ya kamata kamfanonin sadarwa su nufi kawsuwar musayar hannun jari damin tara kuษ—aษ—e'' In ji Ogunbanjo.

โ€œฦ˜arin Kashi 50% ya yi yawa, muna cewa ba mu yarda ba, ba abin yarda ba ne, duk abin da ya wuce kashi 10%, za mu kai ฦ™ara kotu.

Amincewa da ฦ™arin kuษ—in kiran wayar dai na zuwa ne shekaru 12 bayan da hukumar NCC ta amince da farashin a shekarar 2013.

Hukumar sadarwa ta Najeriya NCC ta amince da karin kudin kiran waya, kamar yadda kamfanoni sadarwa s**a bukata. Kamfanon...
21/01/2025

Hukumar sadarwa ta Najeriya NCC ta amince da karin kudin kiran waya, kamar yadda kamfanoni sadarwa s**a bukata. Kamfanonin sun nemi hakan ne sakamakon tsadar gidan area.

Me kuke gani gameda wannan hukuncin da NCC ta zartar?

18/01/2025

Rahoto akan ginin ajujuwa a makarantar Secondary dake garin Kawo a karamar hukumar Gabasawa Kano State

KAWO TV PLUS

Al'ummar   sunce a ruguje musu makarantar secondary ta   basa so,Ku biyomu gobe domin kallon cikikken rahotonKAWO TV PLU...
17/01/2025

Al'ummar sunce a ruguje musu makarantar secondary ta basa so,

Ku biyomu gobe domin kallon cikikken rahoton

KAWO TV PLUS

Ya kamata a kori shugaban hukumar zaben Nijeriya INEC Farfesa Mahmood Yakubu sannan a yi wa dokokin zabe garanbawul - Ts...
18/11/2024

Ya kamata a kori shugaban hukumar zaben Nijeriya INEC Farfesa Mahmood Yakubu sannan a yi wa dokokin zabe garanbawul
- Tsohon shugaba Cif Olusegun Obasanjo

KAWO TV PLUS

Yan mzu fa se a samu wandabe taba kashe irin wannan kudinba fa ko?๐ŸคฃKAWO TV PLUS PLUS
18/11/2024

Yan mzu fa se a samu wandabe taba kashe irin wannan kudinba fa ko?๐Ÿคฃ

KAWO TV PLUS PLUS

Kun Gane Wannan Jarumar?KAWO TV PLUS
18/11/2024

Kun Gane Wannan Jarumar?

KAWO TV PLUS

JIYA BA YAU BA: Yadda Ake Kai Kayan Amarya A Kasar Hausa A Shekarun Baya?Ko Ka San Lokacin Da Aka Yi Wannan Yayin?KAWO T...
12/11/2024

JIYA BA YAU BA: Yadda Ake Kai Kayan Amarya A Kasar Hausa A Shekarun Baya?

Ko Ka San Lokacin Da Aka Yi Wannan Yayin?

KAWO TV PLUS

Kacici-kacici:Cikin wannan hoton wa aka bawa temakon,sannan wane ne ya ฦ™arbi temakamon?Akafta zamu ga masu kaifin basira...
12/11/2024

Kacici-kacici:
Cikin wannan hoton wa aka bawa temakon,sannan wane ne ya ฦ™arbi temakamon?
Akafta zamu ga masu kaifin basira!

KAWO TV PLUS

DA DUMI DUMI: Yara Masu Zanga-Zanaga Da Kotu Ta Saka A Yau Sun Iso Jihar Kano Daga Abuja A Cikin Daren Nan,KAWO TV PLUS ...
05/11/2024

DA DUMI DUMI: Yara Masu Zanga-Zanaga Da Kotu Ta Saka A Yau Sun Iso Jihar Kano Daga Abuja A Cikin Daren Nan,

KAWO TV PLUS

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KAWO TV PLUS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to KAWO TV PLUS:

Share

Category