Abbakar Sadeeq Dakata

Abbakar Sadeeq Dakata Gaskiya da gaskiya

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zaman majalisar zartarwa ta Jihar Kano a yau Laraba, a fadar Gwamnatin...
09/07/2025

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zaman majalisar zartarwa ta Jihar Kano a yau Laraba, a fadar Gwamnatin Jihar Kano da ke cikin Kwankwasiyya City.

Sponsored Kungiyar Kwankwasiyya TikTokers ta rusa Shugabancinta inda ta amince da Taufiq Aminu da Shafa’atu Londonbee a ...
14/03/2025

Sponsored

Kungiyar Kwankwasiyya TikTokers ta rusa Shugabancinta inda ta amince da Taufiq Aminu da Shafa’atu Londonbee a matsayin wadan da zasu Shugabanci kungiyar a halin yanzu

14/03/2025
Kano Urban Renewal: Rehabilitation & Asphaltic overlaying of Murtala Muhammad Way. . .
12/03/2025

Kano Urban Renewal: Rehabilitation & Asphaltic overlaying of Murtala Muhammad Way.

.
.

Waɗannan wasu daga cikin Platforms ne da ake trading ɗin Stocks, 6 daga cikin su sun tsaya aiki, sun hana mutane su said...
05/08/2024

Waɗannan wasu daga cikin Platforms ne da ake trading ɗin Stocks, 6 daga cikin su sun tsaya aiki, sun hana mutane su saida abinda s**a mallaka bisa wannan halin da ake ciki, Platforms ɗin sune:

• Citi
• Fidelity
• E-Trade
• Vanguard
• TD Ameritrade
• Charles Schwab

Wannan zai ƙara nuna maka Crypto is the Future... 🔥

Crypto and Blockchain is decentralised.

TALLA TALLA TALLAKANA BUQATAR CIKE SCHOLARSHIP KOWANNE IRI, AMMA KANA FARGABA?Idan har ka kasance kana FARGABA da Jin ts...
25/01/2024

TALLA TALLA TALLA

KANA BUQATAR CIKE SCHOLARSHIP KOWANNE IRI, AMMA KANA FARGABA?

Idan har ka kasance kana FARGABA da Jin tsoron cike scholarship to share hawayenka😁 a kamfanin ABU SULTAN INTERNATIONAL PATHFINDER, muna daidai da share hawayenka cikin ikon Allah.

Muna da qwarewar sanin sirrikan samun scholarship tareda qwarewar sanin rubutun kowanne irin scholarship essay. To mekake jira?😳

A cikin shekarar 2023 Allah ya amince mana munyi sanadiyyar samowa Dalibai aqallah guda (45) scholarship da admission a kasashen duniya irin su America, Russia, Poland, China da kuma Qatar. 💃💃

Wannan nasarar ba wayon mu bane ko iyawar mu bace a'a amincewar Ubangiji ce kawai ta silar sanin makamar aiki. Mun qware wajen rubutun "Personal da Statement of Purpose, Academic CV, Cover Letter, Recommendation, tareda scholarship Essay".

Muna da tsari Mai kyau ga Daliban da suke neman Undergraduate, Msc da kuma PhD programs. Hakazalika muna nemowa Daliban mu direct PhD programs ga wadanda suke da Digiri na Daya, cikin farashi daidai da aljihun ku. Muna da 70% guarantee akan kowanne SCHOLARSHIP din da zamu cike muku tareda tsarin biyan 50% a matsayin deposit bayan samun admission dalibi zai cika ragowar 50% din sa. Idan kuma bai samu admission ba dalibi yana da zabi guda biyu:-

1. Zamu dawo maka da kudinka cikin 72hrs
2. Ko ka sake zaben wani scholarship din mu cike maka.

A kullum kofar mu a bude take domin share hawayenku, ku amfana da damar Dake gareku ayanzu kafin zuwa wasu loquta.

Muna da rijista da gwamnatin tarayya wato CAC DA SMEDAN(Kamar yadda zaku gani a jikin hoto), kuzo garemu domin samun natsuwa🤩 Babban ofis din mu yana Al-Wakrah City, dake Doha a kasar Qatar, sannan akwai reshen mu a Jihar Kano Najeriya.

Hausawa na cewa "Biyan buqata yafi dogon buri" Muna yi muku maraba da zuwa garemu gidan aminci, ku tuntubemu akan lambar mu ta Whatsapp 0806 965 4613

Akwai alamun babu fashi a batun shiga yajin aikin sai baba-ta-gani.Ƙungiyar ƙwadago ta musanta batun cimma yarjejeniya d...
28/09/2023

Akwai alamun babu fashi a batun shiga yajin aikin sai baba-ta-gani.

Ƙungiyar ƙwadago ta musanta batun cimma yarjejeniya da FG domin fasa shiga yajin aikin.

Ƙungiyar ta bayyana cewa babu ranar tattaunawa ma ballantana har a kai ga batun cimma yarjejeniya.

Address

Kano

Telephone

+2349030198643

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abbakar Sadeeq Dakata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abbakar Sadeeq Dakata:

Share