Idon Basira Tv

Idon Basira Tv Wannan shafi mun bude shine domin Samar da Ingatattun labari dakuma Nagartattun shirye shirye bangar

30/09/2024
23/04/2024

Mataimakin Shugaban Ƙasar, Shettima, wanda ya faɗi hakan ranar Juma’a lokacin da tawagar Cibiyar Kasuwanci da Masana’antu ta Legas (LCCI) ta kai masa ziyara a ofishinsa da ke Abuja, ya ce sun san ƙalubalen da ake fuskanta amma duk da haka s**a zagaye ƙasar suna neman a zaɓe su saboda sun san cewa Bola Tinubu zai iya magance matsalolin.

23/04/2024

Majalisa ta gayyaci ministan lantarki kan ƙarin kuɗin wuta

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3Wc3HWZ

Ƴan sanda sun fitar da hoton wanda ake zargi da kashe TupacDaga shafin BBC Hausa
30/09/2023

Ƴan sanda sun fitar da hoton wanda ake zargi da kashe Tupac

Daga shafin BBC Hausa

Man arrested over 1996 murder of rapper Tupac ShakurLas Vegas police have reportedly arrested a man in connection with t...
30/09/2023

Man arrested over 1996 murder of rapper Tupac Shakur

Las Vegas police have reportedly arrested a man in connection with the murder of rapper Tupac Shakur almost three decades ago.....

Copy from Vanguard News

QUEEN ELIZABETH TA MUTUSarauniyar Ingila Elizabeth ta rasu yau Alhamis bayan fama da jinya, Queen Elizabeth dai itace sa...
08/09/2022

QUEEN ELIZABETH TA MUTU
Sarauniyar Ingila Elizabeth ta rasu yau Alhamis bayan fama da jinya, Queen Elizabeth dai itace sarauniyar Ingila ta biyu a mata Kuma ta rasu tandan shekaru 95 in tai mulki na shekaru 70 ayanzu danta Mai suna Charles shine zai maye gurbinta

Rahotanni daga fadar Buckingham sun yi nuni da cewa, Sarauniyar Ingila na fama da rashin lafiya. Tuni dai makusantan Sar...
08/09/2022

Rahotanni daga fadar Buckingham sun yi nuni da cewa, Sarauniyar Ingila na fama da rashin lafiya. Tuni dai makusantan Sarauniya Elizabeth s**a garzaya domin duba lafiyarta. Hakan na zuwa ne bayan da a wannan Alhamis din likitoci s**a nuna damuwa game da lafiyarta.

Sai dai kuma, fadar bata bayyana karin bayani kan halin da Sarauniyar mai shekaru 96 aduniya ke ciki ba.

ON THE SET OF ZAHRANew Hausa series 2022
06/09/2022

ON THE SET OF ZAHRA
New Hausa series 2022

TSAROAnkama wani matukin jirgi Dan kasar Faransa Wanda ke yiwa Yan taadda safarar makamai a jihar Niger
25/08/2022

TSARO
Ankama wani matukin jirgi Dan kasar Faransa Wanda ke yiwa Yan taadda safarar makamai a jihar Niger

20/08/2022
We can model and diy in every shapes
28/06/2022

We can model and diy in every shapes

Address

Dawakin Dakata Opposite Waec Office Kano
Kano
700102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Idon Basira Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Idon Basira Tv:

Share