
09/08/2025
Gaskiya wannan ta burgeni😂
Wata ce ta yi order, da za ta tura mata kudi sai ta yi mata fake alert. Ita kuma mai kaya da ta fita iya tsiya, sai ta nemi kwali ta tara duwatsu ta saka a cikin, ta yi packaging ɗinsu, ta sa a mota
Kunga kuwa ai dole ta biya kuɗin delivery da taje karbar duwatsun ta.😂
✍️ Amb Hafeez Wakili