Arewarmu Aljannarmu

Arewarmu Aljannarmu Gidan labarai, nishadi, da ilmantarwa daga Arewarmu zuwa duniya. Kasance tare da mu domin ci gaban Arewa!
(1)

DA DUMI-DUMI: Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga likitoci da sauran ƙwararrun ma'aikatan lafiya 'yan Najeriya...
24/07/2026

DA DUMI-DUMI: Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga likitoci da sauran ƙwararrun ma'aikatan lafiya 'yan Najeriya da ke zaune a ƙasashen waje da su dawo gida domin bayar da gudunmawarsu wajen bunƙasa harkar lafiya da ci gaban ƙasa.

Tinubu ya bayyana cewa babu inda ya fi gida, yana mai jaddada cewa ƙwarewa da ilimin da 'yan Najeriya s**a samu a ƙetare za su taimaka matuƙa wajen inganta tsarin kiwon lafiya da ci gaban Najeriya.

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UNYanzu nake samun labari Allah Ya karbi rayuwar Malam Sadik Pharmacy Gombe bayan yayi f...
05/06/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Yanzu nake samun labari Allah Ya karbi rayuwar Malam Sadik Pharmacy Gombe bayan yayi fama da matsanancin rashin lafiya

Jiya nake ganin sanarwa cewa an canza wa Malamin Asibiti daga Gombe zuwa Kano, watakila ya rasu a Kano kenan

Matashin Malamin addini kuma masani a harkokin magunguna na Musulunci, mai gyara wa ma'aurata zaman iyali

Hakika munyi babban rashi, zamuyi kewar Malam sosai

Allah Ya jikansa, Allah Ya sa jinya da yayi ta zama kaffara a gareshi

Da Sheik Pantami Na PDP, Da Jamilun APC; Wa Gombawa Za Su Zaba A Matsayin Gwamnan Gombe A Zaben 2027?
26/05/2026

Da Sheik Pantami Na PDP, Da Jamilun APC; Wa Gombawa Za Su Zaba A Matsayin Gwamnan Gombe A Zaben 2027?

Yadda Hukumar Alhazai Ta Jihar Kano, Ta Gudanar Da Bitar Aikin Hajji A Sansanin Maniyata Dake Kano, Domin Kara Wayar Da ...
11/05/2026

Yadda Hukumar Alhazai Ta Jihar Kano, Ta Gudanar Da Bitar Aikin Hajji A Sansanin Maniyata Dake Kano, Domin Kara Wayar Da Mahajjatan Kan Yadda Za Su Gudanar Da Hajji A Ilmance

Gwamnatin Jihar Katsina A Karkashin Jagorancin Gwamna Dikko Raɗɗa Ta Bayar Da Sama Da Naira Biliyan Uku Domin Tabbatar D...
11/05/2026

Gwamnatin Jihar Katsina A Karkashin Jagorancin Gwamna Dikko Raɗɗa Ta Bayar Da Sama Da Naira Biliyan Uku Domin Tabbatar Da Cewa Jihar Ba Ta Rasa Adadin Kujerun Aikin Hajjin Da Aka Ware Mata Ba, Tare Da Aiwatar Da Wasu Muhimman Tsare-tsare Da S**a Baiwa Jihar Damar Samun Kujerun Maniyyata 2,035.

Ko Gombawa Za Su Zaɓi Jamilu Gwamna A Matsayin Gwamnan Gombe A Zaɓen 2027?
10/05/2026

Ko Gombawa Za Su Zaɓi Jamilu Gwamna A Matsayin Gwamnan Gombe A Zaɓen 2027?

GARE KU GOMBAWA: Sheik Pantami Ko Jamilu Gwamna, Wa Kake Yiwa Fatan Nasara A Zaben Fidda Gwani Na Jam'iyyar  APC A Gombe...
09/05/2026

GARE KU GOMBAWA: Sheik Pantami Ko Jamilu Gwamna, Wa Kake Yiwa Fatan Nasara A Zaben Fidda Gwani Na Jam'iyyar APC A Gombe?

04/05/2026

Duk abunda kayi wa wani zai dawo ma.

゚viralシ

JAMILU KO SHEIK PANTAMI: Gombawa Wa Kuke Fatan Ya Zama Gwamnan Gombe A 2027?
04/05/2026

JAMILU KO SHEIK PANTAMI: Gombawa Wa Kuke Fatan Ya Zama Gwamnan Gombe A 2027?

Kaf Faɗin Sarakunan Arewa, Sarkin Kano Sanusi Lamido Ne Kaɗai Zai Iya Kallon Idon Tinubu Ya faɗa Masa Gaskiya, Inji Maje...
29/04/2026

Kaf Faɗin Sarakunan Arewa, Sarkin Kano Sanusi Lamido Ne Kaɗai Zai Iya Kallon Idon Tinubu Ya faɗa Masa Gaskiya, Inji Maje El-Hajeej Hotoro

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewarmu Aljannarmu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share