SAUNA soccer news

SAUNA soccer news FootBall Sauna city

21/02/2021

SLM MA ABOTA BIBIYAR WNN PAGE SSN MUNA GAYYATAR KU ZUWA WAJEN DAURIN AUREN TSOHON STRIKER NA SAUNA UNITED ME SUNA. ALI ⚽ WIZI 9
On Sunday 28/2/2021
K/Kasamma LGA
Tura6u Ward
Time 2:00

04/09/2020
14/08/2020

Foot Ball News

Fatan Alkhairi
04/06/2020

Fatan Alkhairi

Salam ma,abota ziyartar wnn Shafi Idan kuna Tare Damu Zakuji Cewa Sabon Mai Horar Da Qungiyar Qwallon Qafa Ta Man city S...
28/01/2020

Salam ma,abota ziyartar wnn Shafi Idan kuna Tare Damu Zakuji Cewa Sabon Mai Horar Da Qungiyar Qwallon Qafa Ta Man city Sauna Me Suna Alii West Bayyana Cewa Ya Ajiye Aikinsa Ga Qungiyar Sakamakon Wasu Dalilai Da Ba,a Bayyanaba Kuma Y Bayyana Mana Cewa A Shirye Yake Da Ya Qar6i Duk Wata Qungiya Data Nemi Yabata Gudummawa A Harkar Wasanni

BARKANMU DA SAKE KASANCEWA TARE DAKU ACIKIN WNN MEDIA A INDA ZAKUJI CEWA AGOBE LAHADI ZA,A KARA WASAN MAJA FREINDLY TSAK...
14/12/2019

BARKANMU DA SAKE KASANCEWA TARE DAKU ACIKIN WNN MEDIA A INDA ZAKUJI CEWA AGOBE LAHADI ZA,A KARA WASAN MAJA FREINDLY TSAKANIN WADANNAN QUNGIYOYI GUDA 2 ZA,A FAFATA WNN WASA A FILIN WASA NA JUNIOR MASEILL DAKE UNGUWAR SAUNAR KUROSHA

AYAU ZAKUJII CEWA QUNGIYAR KWALLON QAFA TA SAUNA PILLARS ZATA FAFATA WASAN KUSA DANA QARSHE DA ITA DA QUNGIYAR KWALLON Q...
02/11/2019

AYAU ZAKUJII CEWA QUNGIYAR KWALLON QAFA TA SAUNA PILLARS ZATA FAFATA WASAN KUSA DANA QARSHE DA ITA DA QUNGIYAR KWALLON QAFA TA BENFICA DAKE DAKATA WANDA ZA,A FAFATA WASAN A UNGUWAR TA DAKATA A FILIN WASA NA ZAMALEK

02/10/2019

KU GAFARCEMU BISA YANDA KUKA JIMU SHIRU YAN,KWANAKI MUN DAN SAMU TANGARDAN AL,AMURAN SADARWA DA ZARAR MUNGAMA SHAWO KAN MATSALAR ZAMU DAWO KAMAR YANDA AKA SABA KAR KUMANTA KUNA TARE DA SAUNA SOCCER NEWS MUNA TARE DAKU

19/09/2019

A WASAN DA AKA FAFATA A YAU ALHAMIS QUNGIYAR KWALLON QAFA TA SAUNA PILLARS TA DOKE TAKWARARTA FC REZA HAR GIDA DA CI 1 MAI BAN HAUSHI TA HANNUN DAN WASA ALIKO

18/09/2019

A GOBE ALHAMIS ZA,A FAFATA WASA TSAKANIN QUNGIYAR KWALLON QAFA TA FC REZA ZATA KAR6I BAQUNCIN QUNGIYAR KWALLON QAFA TA SAUNA PILLARS

KUCI GABA DA BIBIYAR WNN SHAFI ME SUNA SAUNA SOCCER NEWS DOMIN NISHADANTAR DAKU
18/09/2019

KUCI GABA DA BIBIYAR WNN SHAFI ME SUNA SAUNA SOCCER NEWS DOMIN NISHADANTAR DAKU

18/09/2019

AJIYA TALATA ANFAFATA WASA A GASAR SAUNA PREMIER LEAGUE QUNGIYAR KWALLON QAFA TA RUMMAWA UTD TAYI RASHIN NASARA A GIDA DACI 1 MAI BANHAUSHI AHANNUN QUNGIYAR KWALLON QAFA TA SAUNA UTD

16/09/2019

LABARAI DA DUMI DUMI ATATTAUNAWAR DA MUKAI DA TSOHON MAI HORAR DA QUNGIYAR ELEVEN TIGER MUN TAMBAYESHI AKAN JIJITA DA AKEYI AKAN DANGATASHI DA QUNGIYAR SAUNA UTD YA BAYYANA MANA CEWA QOFAR SA ABUDE TAKE KUMA BAYABAYANNANMA SUNTA TATTAUNAWA TA SIRRI TARE DA CAPTAIN DIN WATOH FAHAD 10 WAJEN YAYI DUK MAI YIYUWA WAJEN GANIN DAWOWARSA QUNGIYAR

08/09/2019

Address

KAWAJI
Kano

Telephone

+2347032663154

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SAUNA soccer news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share