Idon gaskiya

Idon gaskiya Idon gaskiya Kaface Wacce muka budeta domin kawo muku sahihan Labarai na gida Dana Ketare Tundaga kan siyayar wannan zamani wasanni

👁️👁️IDON GASKIYAAl'ummar karamar Hukumar warawa mazabu goma shabiyar sun Bukaci Jagoran Kwankwasiyya na dawakin kudu da ...
19/05/2026

👁️👁️IDON GASKIYA

Al'ummar karamar Hukumar warawa mazabu goma shabiyar sun Bukaci Jagoran Kwankwasiyya na dawakin kudu da Warawa Hon Abdulmumin Tijjani Mai POS daya Dubi Girman Allah ya fito takarar Majalissar tarayya A karkashin Tutar Jam'iyyar NDC Idan kuma bai Amsa Kira ba sunyi ikirarin zasu hadu A Kotu

Tun da Farida Al'ummar karamar Hukumar ta warawa sun bayyana hakanne biyo bayan kiraye kurayen da suke yimasa A social media Amma haryanzu bai magantu ba

Munsami wannan rahoton ne ta bakin Shugaban kungiyar VOTE MAI POS MOBILISATION FORUM WARAWA Wato Nazifi Idris Abdullahi Jumar galadima

🚨 Jarumar fina-finan batsa Mary Rock [matar da ke sanye da jar riga] ta wallafa saƙo zuwa ga golan Paris Saint-Germain, ...
17/05/2026

🚨 Jarumar fina-finan batsa Mary Rock [matar da ke sanye da jar riga] ta wallafa saƙo zuwa ga golan Paris Saint-Germain, Inda ta yi masa alkawarin [marke] “darare masu cike da warshagarewalle gami da soyayya da nishaɗi gwargwadon saves ɗin da zai yi” a wasan karshe na UEFA Champions League Final.

Mary Rock har ta ƙara da cewa idan ya yi clean sheet, Za ta shirya masa wani breakfast na musamman. Babban ƙalubale kenan ga golan kafin wasan ƙarshe.

Sai dai matar ɗan wasan, influencer Marina Kondratiuk, Ba ta ji daɗin maganar ba. Ta mayar da martani a kafafen sada zumunta tana cewa:

“To idan ya buga wasa mara kyau fa, Me zai faru?” 😅

Wannan martanin nata ya haddasa ɗumbin reactions kuma cikin sauri ya yaɗu sosai a social media.

Me zaku ce ?

17/05/2026
cikin wata sanarwa da Abdullahi Sani Sulaiman ya fitar a madadin Shugaban Hukumar Abba Elmustafha Mai dauke da kawanan w...
17/05/2026

cikin wata sanarwa da Abdullahi Sani Sulaiman ya fitar a madadin Shugaban Hukumar Abba Elmustafha Mai dauke da kawanan watan 16 ga watan mayu 2026, ya bayyana cewa hukumar ta dakatar da Amina Uba Hassan da Adam Garba bayan samun su cikin wannan bidiyo daya sabawa tarbiya.

Abdullahi Ya ƙara da cewa, dakatarwar na nufin an hana su gudanar da duk wani aikin fim a Jihar Kano har tsawon shekara guda.

Abdullahi ya kuma bayyana cewa dokar hukumar ta bai wa hukumar ikon dakatar da duk wani ɗan masana’antar Kannywood daga gudanar da harkokin fim a Kano, kuma karya wannan doka na iya jawo hukunci mai tsauri a ƙarƙashin doka.

Da yake jawabi a yayin dakatarwar, Shugaban Hukumar, Abba El-Mustapha, ya ja hankalin ’yan masana’antar Kannywood da su guji duk wani abu da ka iya zubar musu da mutunci ko kawo rashin kima ga masana’antarsu.

Idon gaskiya

NDC National Convention in Abuja Today 9/5/2026
09/05/2026

NDC National Convention in Abuja Today 9/5/2026

Wata babbar kotu a jihar Kano ta yanke wa wani matashi mai suna Abdulaziz Umar hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa samun...
05/05/2026

Wata babbar kotu a jihar Kano ta yanke wa wani matashi mai suna Abdulaziz Umar hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa samunsa da laifin daba wa wani matashi Dan uwansa Mubarak Salisu wuka har lahira.

Da take yanke hukunci, Mai Shari'a Zuwaira Yusuf ta ce, masu gabatar da kara sun tabbatar da shari'arsu ba tare da wata shakka ba.

"Ina yanke wa wanda ake tuhuma hukuncin daurin rai da rai bisa laifin fashi da makami da kuma kisa ta hanyar ratayewa bisa laifin kisan kai har sai an tabbatar da mutuwarsa," in ji ta.

Tun da farko, lauyan mai gabatar da kara, Aisha Salisu, ta shaida wa kotun cewa wanda ake zargin ya aikata laifin a ranar 1 ga Oktoba, 2020, a filin tsere, Badawa Layout a Kano.

Idon gaskiya

Kotu Ta Soke Zaɓen Shugabannin ADC a AdamawaBabbar Kotun Adamawa da ke Yola ta soke zaɓen shugabannin ADC da aka gudanar...
05/05/2026

Kotu Ta Soke Zaɓen Shugabannin ADC a Adamawa

Babbar Kotun Adamawa da ke Yola ta soke zaɓen shugabannin ADC da aka gudanar ranar Litinin, tana mai cewa an karya ƙa’idoji.

Mai Shari’a Isah Ahmed ya bayyana taron a matsayin haramtacce, bisa saɓa wa sashe na 84(4) na Dokar Zaɓe da sashe na 18 na kundin tsarin mulkin jam’iyyar.

Hukuncin ya biyo bayan ƙarar da shugaban ADC na jihar, Shehu Yohanna, ya shigar. Jam’iyyar ta ce ta amince da hukuncin, yayin da aka dakatar da shugabannin da aka zaɓa a taron.

Matasan dawakin kudu da WarawaSun kaddamar da sabuwar kungiyar Mai POS
04/05/2026

Matasan dawakin kudu da Warawa

Sun kaddamar da sabuwar kungiyar Mai POS

Shima matashi Dan gwagwarmaya Nazifi Idris Abdullahi Jumar galadima ya fice daga ADC
01/05/2026

Shima matashi Dan gwagwarmaya Nazifi Idris Abdullahi Jumar galadima ya fice daga ADC

Address

Mariri
Kano
351

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Idon gaskiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share