Wahada news24

Wahada news24 labarai da dumiduminsu da dumi duminsu

DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaba Faraɲsa ya tabbatar da cewa sun fara tattauna sabbiɲ dabarorin tsárø da Najeriya bayan samar da wa...
07/01/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaba Faraɲsa ya tabbatar da cewa sun fara tattauna sabbiɲ dabarorin tsárø da Najeriya bayan samar da wata sabuwar alaƙa da jamhuriyar Benin

Menene ra'ayinku?

Gaskiya Shirin "Manyan Mata"Zango na (3)Yanka na (12)ya tashi kan 'Yan kallo sosai da Sosai.Hadiza Gabon itace Mafi dauk...
06/01/2025

Gaskiya Shirin "Manyan Mata"Zango na (3)Yanka na (12)ya tashi kan 'Yan kallo sosai da Sosai.

Hadiza Gabon itace Mafi daukar hankali a Wannan karon akaf taurarin da s**a Fito a Wannan yankan na (12) Yanayin Kafcen jarumar kamar a gaske.

Koda Wannan gurin Bai saka Yan kallo kuka ba Amma Nasan cewar sunyi matukar tausayawa jarumar Anan gurin tare da jinjinawa da Kuma yabama Kafcen jarumar da Kuma yarda Babu wacce tafi dacewa da Role din(Lailah Tahir) kamar ita.

1. First name: Amina2. Gender: female 3. Tribe: /Hausa/Yoruba4. Location: Kano5. State of origin: Lagos state 6. Age: 25...
06/01/2025

1. First name: Amina
2. Gender: female
3. Tribe: /Hausa/Yoruba
4. Location: Kano
5. State of origin: Lagos state
6. Age: 25yrs
7. Blood group: A+
8. Genotype: AS
9. Health status: healthy
10. Marital status: single
12. Height: 55
13. Body size: moderate
14. Complexion: White in complexion
15. Educational status: BSC
16. Course of study: Medicine and Surgery
18. Religious ideology: Muslim
20. I'm interested in a life partner/husband not just a man. someone who is god fearing, respectful, understanding, honest ,family oriented,ambitious loving and has good sense of humor,
I'm a loving, respectful, down to earth easy going person. age between 30-35yrs

Gayen Nan fa Yana baza capacity a KanoDafa wani tallaka ne yayi haka Sai dai akai shi dawanau🤣🤔Ten Unknown Facts About  ...
05/01/2025

Gayen Nan fa Yana baza capacity a Kano
Dafa wani tallaka ne yayi haka Sai dai akai shi dawanau🤣🤔

Ten Unknown Facts About

1. Founding and History: BMW, Bayerische Motoren Werke AG, was founded in 1916 in Munich, Germany, initially producing aircraft engines. The company transitioned to motorcycle production in the 1920s and eventually to automobiles in the 1930s.

2. Iconic Logo: The BMW logo, often referred to as the "roundel," consists of a black ring intersecting with four quadrants of blue and white. It represents the company's origins in aviation, with the blue and white symbolizing a spinning propeller against a clear blue sky.

3. Innovation in Technology: BMW is renowned for its innovations in automotive technology. It introduced the world's first electric car, the BMW i3, in 2013, and has been a leader in developing advanced driving assistance systems (ADAS) and hybrid powertrains.

4. Performance and Motorsport Heritage: BMW has a strong heritage in motorsport, particularly in touring car and Formula 1 racing. The brand's M division produces high-performance variants of their regular models, known for their precision engineering and exhilarating driving dynamics.

5. Global Presence: BMW is a global automotive Company

6. Luxury and Design: BMW is synonymous with luxury and distinctive design, crafting vehicles that blend elegance with cutting-edge technology and comfort.

7. Sustainable Practices: BMW has committed to sustainability, incorporating eco-friendly materials and manufacturing processes into its vehicles, as well as advancing electric vehicle technology with models like the BMW i4 and iX.

8. Global Manufacturing: BMW operates numerous production facilities worldwide, including in Germany, the United States, China, and other countries, ensuring a global reach and localized production.

9. Brand Portfolio: In addition to its renowned BMW brand, the company also owns MINI and Rolls-Royce, catering to a diverse range of automotive tastes a

1. First name: Zainab2. Gender: female 3. Tribe: /Hausa/Fulani4. Location: Kano5. State of origin: Kano state 6. Age: 20...
05/01/2025

1. First name: Zainab
2. Gender: female
3. Tribe: /Hausa/Fulani
4. Location: Kano
5. State of origin: Kano state
6. Age: 20yrs
7. Blood group: A+
8. Genotype: AA
9. Health status: healthy
10. Marital status: single
12. Height: 55
13. Body size: moderate
14. Complexion: dark in complexion
15. Educational status: None
16. Course of study: Pharmacy
18. Religious ideology: Muslim
20. I'm interested in a life partner/husband not just a man. someone who is god fearing, respectful, understanding, honest ,family oriented,ambitious loving and has good sense of humor,
I'm a loving, respectful, down to earth easy going person. age between
25-30yrs

Zanga-Zanga Ba Za Ta Canza Sunnar Allah Ba. - Dakta Sani Umar Rijiyar LemoCikin huɗubar da ya gabatar, fitaccen malamin ...
21/07/2024

Zanga-Zanga Ba Za Ta Canza Sunnar Allah Ba. - Dakta Sani Umar Rijiyar Lemo

Cikin huɗubar da ya gabatar, fitaccen malamin addinin musulunci a Najeriya, Dakta Sani Umar Rijiyar Lemo ya ja hankalin matasa masu zagin malamai saboda sun ce ka da a yi zanga-zanga da cewa hakan ba daidai ba ne kuma rashin tarbiyya ne.

A cewarsa "Ba tun yau ba duk inda malaman Sunnah suke suna jan hankali kan zanga-zanga saboda illar da ta ke haifarwa a cikin al'umma". In ji shi.

Ya cigaba da cewa Ƙasashe da yawa da s**a yi zanga-zanga an ga halin ƙaƙanikayi da s**a faɗa a sanadiyyar hakan. Kana kuma, hatta a nan gida Najeriya ana ganin irin bala'in da ake faɗawa a duk lokacin da aka yi wata zanga-zanga inda ake fasawa mutane shaguna a wasu lokutan ma har da zubda jini.

"Allah ya ce masu basira su ɗauki izina daga abin da ya gabata. Shi isa ma yake ba mu labarin al'ummomin da s**a gabata a alƙur'ani domin mu ɗau darasi". Ya ce.

Daɗi da ƙari, "Zanga-zanga ba za ta canza Sunnar Allah Ba, domin Allah Ya ce ba ya canzawa mutane wani halin da suke ciki har sai idan mutanen sun canza nasu". In ji shi.

Shehin Malamin ya ƙara da cewa matasan da ke zagin malamansu kuma suke fatan wata rana su wuce gaba a samu canji, hakan fa ba zai iyu ba, domin kuwa "canji zai samu ne ta hannun matasa masu tarbiyya, masu hankali, masu addini, ba waɗanda ba su ɗauki malamansu a bakin komai ba". In ji Shéikh Dakta Sani Umar Rijiyar Lemo.

25/12/2023

X max

Me yabo
06/10/2023

Me yabo

Address

Unknown Line
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wahada news24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share