Sheikh Shamwil Adam Gama

Sheikh Shamwil Adam Gama ان الدين عندالله الإ سلام

Allah Ya Taimaki Musulunci Da Musulmai🤲🏻
18/06/2025

Allah Ya Taimaki Musulunci Da Musulmai🤲🏻

الله أكبر ،الله أكبر ،الله أكبر
06/06/2025

الله أكبر ،الله أكبر ،الله أكبر

Alhmdllh Allah Ya Mai-maita Mana Allah Ya Karɓa Mana🙏
28/03/2025

Alhmdllh Allah Ya Mai-maita Mana Allah Ya Karɓa Mana🙏

Alhmdllh Ziyar Mal.Bashir Ɗan Musa KenanYau 19 Ga Watan Ramadan Allah Ya Maidasa Gida Lafiya
19/03/2025

Alhmdllh Ziyar Mal.Bashir Ɗan Musa Kenan
Yau 19 Ga Watan Ramadan
Allah Ya Maidasa Gida Lafiya

Alhmdllh 🥰
16/03/2025

Alhmdllh 🥰

Alhmdllh Ziyara Kenan Da Muka Samu Daga Shareef Al'alawy Da Shehu Alata JimohMuna Gdy Allah Ya Saka Da Alkhairi
16/03/2025

Alhmdllh Ziyara Kenan Da Muka Samu Daga Shareef Al'alawy Da Shehu Alata Jimoh

Muna Gdy Allah Ya Saka Da Alkhairi

Gobe Za'a Fara Gabatar Da Tafseer Insha AllahƘarfe 9:00 Zuwa 10:00 Na DareA Nan Kwanar Takari
26/02/2025

Gobe Za'a Fara Gabatar Da Tafseer Insha Allah
Ƙarfe 9:00 Zuwa 10:00 Na Dare
A Nan Kwanar Takari

Assalamu alaikum.Jama'ar Musulmi Muna Yiwa Kowa Da Kowa Bangajiyar Zuwa Gagarimar Sauka Da Mukayi Ta Ɗalibai Dari Matan ...
21/02/2025

Assalamu alaikum.
Jama'ar Musulmi Muna Yiwa Kowa Da Kowa Bangajiyar Zuwa Gagarimar Sauka Da Mukayi Ta Ɗalibai Dari Matan Aure Da Fatan Kowa Ya Koma Gida lfy

03/04/2024

Idan ka haďa Kyakkyawar mu'amala da ibada shine ka cika cikakken wanda ya gasķata Allah.

~~Shamwilu Adam Gama

27/03/2024

Baka Dawani uziri Ace Kana Musulmi Baka Iya Karanta Al Qur'an Ba

22/03/2024
12/03/2024

```🎙️🎙️🎙️Tafseer zama na ( 4)

Assalamu alaikum jama'a yau Talata 12/4/2024 zaku saurari karatun Tafseerin Alqur'ani me girma tare comandan hisba Nassarawa kuma shugaban markazu salawatirrasul na qasa Sheikh Shamwil Sheikh adam Sa'id

Wanda ake yinsa a unguwar gama c brgate babbar zawiyyarsa dake kwanar takari

🍉🍉🍑🍑🍑🍍🍍🍍🍌🍌🍌🍏🍏🍏🍐🍐🍐🍐🍐🍎🍎🍎

Ayi saurare lfy

```

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Shamwil Adam Gama posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sheikh Shamwil Adam Gama:

Share