Arewanahiya.com

Arewanahiya.com Wannan shafin arewanahiya.com mun kirkiro muku shafin domin farin cikin ku littafan hausa labarai wakoki da sauransu.

04/07/2025
14/06/2025
09/06/2025

wanna shirine sa yake dauke da darasi kan uwar miji

DA DUMI-DUMI: Fadar Shugaban Ƙasa Ta Ce 'Yan Najeriya Ba Za Su Iya Yin Bacci Ba Saboda Abin da Aka Yi wa Seyi TinubuA wa...
19/05/2025

DA DUMI-DUMI: Fadar Shugaban Ƙasa Ta Ce 'Yan Najeriya Ba Za Su Iya Yin Bacci Ba Saboda Abin da Aka Yi wa Seyi Tinubu

A wani jawabi mai zafi da fadar shugaban ƙasa ta fitar, gwamnatin tarayya ta nuna matuƙar ɓacin rai kan yadda jami'an tsaro s**a wulaƙanta Seyi Tinubu a wajen rantsar da sabon Paparoma. A cewar fadar shugaban ƙasa, wannan lamari ya tayar da hankalin 'yan Najeriya kuma ya jefa su cikin damuwa.

Fadar shugaban ƙasa ta ce 'yan Najeriya da dama sun yi Allah-wadai da abin da ya faru, inda s**a bayyana rashin jin daɗinsu kan yadda aka hana Seyi Tinubu yin musabaha da sabon Paparoma.

Gwamnatin tarayya ta kuma gargadi 'yan kasa da kada su kuskura su kalla bidiyon da ke nuna yadda aka hana Seyi Tinubu kusantar Paparoma, tana mai cewa hakan zai ƙara tayar da hankali da ɓacin rai a ƙasa.

A ƙarshe, fadar shugaban ƙasa ta bukaci 'yan Najeriya da su nuna kishin ƙasa da goyon baya ga Seyi Tinubu, tare da nuna cewa abin da ya faru ba karamin abin damuwa bane ga martabar Najeriya a idon duniya.

Za mu ci gaba da bin diddigin wannan lamari…

Me zakuce

07/05/2025

I got 500 reactions and comments on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Wa zakq Bawa Kuri'ar ka 2027?
22/04/2025

Wa zakq Bawa Kuri'ar ka 2027?

06/04/2025

Address

Dorayi Karama Along Sheikh Ja'afar Mahmud Mosque
Dutsin-Ma
700103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewanahiya.com posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewanahiya.com:

Share