12/06/2025
update update update.
A ina aka tsaya a transfar en wasan da arsenal take zawarci ne?Benjamin sesko,Julian Alvarez, Martine zubimendi, Nico Williams,rafael leao, RODRYGO, Victor GYOKERES.
Anrufe transfa window ranar talata qarfe 7 na dare za kuma abude ranar litinin 16 ga watan nan na June, a sakamakon gasar kopin club world cup da aka fara a qasar amurka.
a baya dae kowa yasan Kungiyar arsenal din dae ta kasance acikin bizi wajen zawarcin en wasa
amma tafi mai da hankali a kan Dan wasa BENJAMIN SESKO ganin ankusa cimma matsaya.
akwana kwanan dae sesko din yaki amincewa da tayin da Saudia Arabia s**ai masa ganin an kusa cimma matsaya tsakanin sa da ARSENAL.
MIKEL ARTETA din dae ya na so ya qara karfafa team dinsa ta hanyar zawarcin wasu en wasan musamman en gefe irin su NICO WILLIAMS da RODRYGO.
RODRYGO din dae daf yake da barin REAL MADRID amma bamusani ba ko sabon Koch din REAL MADRID din wato xabi alonso zai yi amfani da shi ba.
Wai ko SESKO DIN NAN ZAI YI MANA KUWA ?