Aijma

Aijma international news company

ZAWARCIHakika zawarcin 'ya mace masifa ne, mutuwar aure ba dadi sai ya zama dole, kuma mace tafi fuskantar kalubale da b...
20/01/2024

ZAWARCI

Hakika zawarcin 'ya mace masifa ne, mutuwar aure ba dadi sai ya zama dole, kuma mace tafi fuskantar kalubale da barazana da matsaloli a dalilin mutuwar aure

Idan kana zantawa da bazawara tana baka labari abinda take fuskanta a zaman zawarci tun daga cikin gidansu da kuma mutanen da zasu sake zuwa neman aurenta sai ka tausaya wa duk wata bazawara

Kashi 99 cikin 100 na zawarawa da samarin da zasu je neman auren bazawara iskanci da lalata yake kai su, saboda suna ganin ai ta san komai game da sha'anin aure, zasu fi samun saukin yaudaranta akan budurwa, don haka sai wanda Allah Ya tsallakar a cikin mata zawarawa

Ba daidai bane bazawara ta jima a gida bata sake yin wani auren ba musamman idan tana da manema, da zaran kunga ta fara rike wayoyi manya, tana sayan zannuwa masu tsada, ba aiki ko sana'a take ba, to ba shakka wannan ta fada ruwa

'Yan uwa ma'aurata a cigaba da hakuri da juna, rabuwar aure babu dadi sai idan ya zama dole, zawarci babu dadi sam

Allah Ya rufa asiri, Ya hada kowa da rabonsa

Muhammad kauji ๐Ÿ–‹

13/01/2024
YIN ZINA DA BUDURWA  KAFIN AUREKi daure ki karanta har karshe zaki samu ilimin rayuwa:S*X BEFORE MARRIAGE Yana kula da a...
13/01/2024

YIN ZINA DA BUDURWA KAFIN AURE
Ki daure ki karanta har karshe zaki samu ilimin rayuwa:

S*X BEFORE MARRIAGE

Yana kula da al amuranki
Yana kiranki a kodayaushe
Shi mai yawan nemanki ne
Kodayaushe cikin yi miki alkawarin baxantaba iya rabuwa dake ba
Yayi alkawarin kasan cewa tare dake a kowanne irin yanayi
Shi mutum ne nagari
Yayi miki alkawarin aure

INDA MATSALAR TAKE

Ya nemi da ki bashi kanki yayi zina dake
Kin tsorata da lafuzansa
Kin tsaya jinkiri kafin ki amince da bukatarsa

Amma daga baya sai kika amince domin kina gudun bacin ransa
Kinyi tunanin shi mutum ne nagari
Kinyi tunanin zai cika alkawarin da yayi miki

Ya ganki tsirara haihuwar uwarki
Yayi zina dake
Kin bashi abu mafi daraja da kima da k**e alfahari dashi
Shikuma yakasance cikin gagarumin farinciki

KIN BASHI KANKI KAFIN AURE

Sai yafara neman karin yin zina dake dake akai akai
Kin amince ya cigaba da kwanciya dake sau ba adadi
Sai kika fara ganin bakon sauyi daga gareshi

Ya fara nuna miki rashin kulawa kamar yadda yakeyi miki a baya
Yafara daukar zafi da yi miki fada akan dan kankanin laifi

Yafara jifanki da munanan kalmomi aduk lokacin da kuka samu sabani
Yafara ganinki a matsayin yar takura a gareshi

Hhhmm

KINSAN DALILIN FARUWAR HAKAN?

TO ZO KIJI

Saboda baki da wani abu na musamman da zaki bashi yaji kin birgeshi
Saboda baki da abinda zaiji yana dokinki
Saboda yana ganin kinyi arha sosai a gareshi

HABA YAR UWA ME K**E TUNANI NE A BAYA?

Kina tsammanin zai cigaba da yin tattalinki ne alhalin baki da wani abu da zaki birgeshi dashi?
Kina tsammanin zai ga darajarki ne bayan kin zamo mace mafi arha a gurinsa?

Kina tsammanin ya cigaba da kasan cewa tare dake bayan ya kwanta dake yayi zina dake
To dame kuma k**e so ki kara birgeshi?

Da me kuma zakiyi alfahari a matsayinki na ya mace a idanunsa ?
Zai kara gaba ne ya barki ya cigaba da bibiyar sauran mata,

Allah yasa mudace Allah ya hadaku da masoya na gaskiya ba mazinata ba

Allah yataimakemu yasa mudace da Alherinsa Amin
ยฉ๏ธImam Muhammad Muhammad Hajjun Kumo

Allah Kabamu Halal komai kadan ษ—insa
13/01/2024

Allah Kabamu Halal komai kadan ษ—insa

Wani Matashi A Jihar  Gombe Ya Kirikiri Injin Bayin Ruwa Wanda Baya Amfani Da Man Fetur Ko Hasken RanaMatashin mai suna ...
10/01/2024

Wani Matashi A Jihar Gombe Ya Kirikiri Injin Bayin Ruwa Wanda Baya Amfani Da Man Fetur Ko Hasken Rana

Matashin mai suna Malik Muhammad Kumo, ษ—an asalin jihar Gombe ya zabi samar da injin bayin ne domin hucewa al'ummar yankunan karkara takaicin tsadar man fetur da kuma tsadar inji mai amfani da hasken rana.

Malik Muhammad dai ya hada irin wannan inji da ke samar da ruwa ta hanyar amfani da batirin mota da wasu injuna da koyel, inji yana tashi da key kamar yadda ake tada mota, yana diri yana chajin batir har lokacin da ka gaji ka kashe shi, yana awa a shirin da huษ—u bai mutu ba, a jikin sa harda wajen saka chaji na waya.

Wannan mataki nasa ya sa mutane da dama a yankunan karkara sha'awar noman rani, wanda ya zama sana'a a wajen mutane.

A cewar Malik Muhammad Kumo, abun alfahari ne a gare shi, wanda hakan wata babbar nasara ce da yake alfahari da ita ta sanadin mahaifinsa.

Sai dai duk da cewa wannan matashin ya ce ya samu nasarori masu yawa a baya a irin wannan fannin kirkire-kirkire, sai dai kuma akwai tarin kalubale da yake fuskanta musamman rashin kuษ—i, wanda yasa ya share tsawon wata uku yana fama wajen ganin ya haษ—a wannan injin a cewar sa.

Daga karshe dai yayi kira ga matasa da su yi amfani da basirar da suke da ita wajen dogoro da kansu ba tare da sai gomnati ta basu aiki ba.

Daga Muhammad kwairi Waziri.

Assalamualaikum Dan Allah jamaa kutai maka Mana kuyada wanan photon wanan yarinyar ta batane tunjiya ake nemanta baagant...
30/12/2023

Assalamualaikum Dan Allah jamaa kutai maka Mana kuyada wanan photon wanan yarinyar ta batane tunjiya ake nemanta baaganta ba sunanta Amina Amma momy ake cemata Dan girman Allah duk Wanda yaci karo da wanan photon ya temaka Mana ya tutura group ko Allah zaisa a dace Wanda Allah yasa ya ganta ya Kira wanan lambar 09123620789 Dan Allah jamaa kutemaka Allah yasa adace

ยฉ๏ธ

Hotuna: Yadda mataimakin shugaban ฦ™asa, Kashim Shattima da shugaban jam'iyyar APC na ฦ™asa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje s*...
30/12/2023

Hotuna: Yadda mataimakin shugaban ฦ™asa, Kashim Shattima da shugaban jam'iyyar APC na ฦ™asa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje s**a halarci bikin karrama mataimakin kakakin majalisar wakilai Rt. Hon. Benjamin Kalu, wanda aka yi a jihar Abia.

CHAKWAKIYAR ASIBITI FASSARAR ALGAITA 2023Click here for whatch and download๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
22/12/2023

CHAKWAKIYAR ASIBITI FASSARAR ALGAITA 2023

Click here for whatch and download
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Home/INDIANS FILMS/CHAKWAKIYAR ASIBITI FASSAR ALGAITA INDIANS FILMS CHAKWAKIYAR ASIBITI FASSAR ALGAITA AI Aijma0 65 Less than a minute AI Aijma0 65 Less than a minute Facebook Twitter LinkedIn Tumblr Pinterest Reddit VKontakte Share via Email Print

love you all
20/12/2023

love you all

A dinga yi, ana shiga Application din kamfanin  Trust Data Pro ana siyan Data.Muna da farashi mai matukar sauki, ga netw...
03/12/2023

A dinga yi, ana shiga Application din kamfanin Trust Data Pro ana siyan Data.

Muna da farashi mai matukar sauki, ga network dai-dai Gwargwado ga kuma customer care dinmu suna matukar kokari wurin kula da kwastomomi da kuma gyara musu duk wasu matsalolin da s**a fuskanta.

Wanda bai yi ragista ba, ya shiga wannan link din yayi
๐Ÿ‘‡
https://play.google.com/store/apps/details?id=trust.datapro

Ko kuma ya shiga PlayStore ta wannan link din yayi Download din Application din
๐Ÿ‘‡
https://play.google.com/store/apps/details?id=trust.datapro

Ga farashin mu mai sauki a yanzu;

MTN SME 216
AIRTEL CG 203
MTN CG 225
GLO CG 217
9Mobile CG 140
9Mobile SME 175

Mutane da dama suna tunanin sai suna sana'ar saida Data ne sannan zasu iya amfani da Application din namu. Ko 1GB kake siya yana da kyau kayi ragista domin samun saukin farashi da kuma Data mai inganci.

SANARWA MAI MATUKAR MUHIMMANCI:

Duk wanda zai saka kudi daga dubu 5,000 zuwa sama yayi (Manual Funding) free ne babu Charges, ya saka ta wannan Account number din;

Duk wanda zai saka kasa da dubu 5,000 ya shiga cikin Application ya saka kudin, Moniepoint ko Wema Bank, amma Moniepoint yafi Network mai kyau.

Duk wanda yayi Manual ya turawa daya daga cikin wa 'yan nan lambobin Receipt din ta Whatsapp;
08064342805
Yana turawa a take za'a saka mishi kudin shi, ba za'a chaje shi ko Naira ba.

TABARGAZA ALGAITA INDIAN HAUSA 2023
08/11/2023

TABARGAZA ALGAITA INDIAN HAUSA 2023

DOWNLOAD

Sabuwar wakar Sadiq saleh - inda Amana Official video
07/11/2023

Sabuwar wakar Sadiq saleh - inda Amana Official video

DOWNLOAD

Momee Gombe video
07/11/2023

Momee Gombe video

Kalli Sabuwar wakar Hamisu breaker Ft momme Gombe Official video
06/11/2023

Kalli Sabuwar wakar Hamisu breaker Ft momme Gombe Official video

Brk da warhaka ๐Ÿ™โ™ฅ๏ธ๐Ÿ’ž๐Ÿ’”
06/11/2023

Brk da warhaka ๐Ÿ™โ™ฅ๏ธ๐Ÿ’ž๐Ÿ’”

TAKADARI INDIAN HAUSA FASSARAR ALGAITA
06/11/2023

TAKADARI INDIAN HAUSA FASSARAR ALGAITA

DOWNLOAD

Yanda ake aikin hajji da umra yanda Annabi Yakoyarda sahabbansa
24/10/2023

Yanda ake aikin hajji da umra yanda Annabi Yakoyarda sahabbansa

THE SEVENTH MESSAGE Dear brother in Islam, owing to the weakness of faith and scarcity of knowledge,

Yanda akayin aikin hajji da umra yanda Annabi Yakoyarda
23/10/2023

Yanda akayin aikin hajji da umra yanda Annabi Yakoyarda

Don't we have in the Messenger of Allah a model? Is the messenger of Allah not the dearest of creati

yanda akeyin aikin hajji da umra yanda Annabi Yakoyarda sahabbansa
22/10/2023

yanda akeyin aikin hajji da umra yanda Annabi Yakoyarda sahabbansa

ุจููƒูŽ ู…ูู†ูŽ ุงู„ู†ูŽู‘ุงุฑู ูˆูŽู…ูŽุง ู‚ูŽุฑูŽู‘ุจูŽ ุฅูู„ูŽูŠู’ู‡ูŽุง ู…ูู†ู’ ู‚ูŽูˆู’ู„ู ุฃูŽูˆู’ ุนูŽู…ูŽู„ูุŒ ูˆูŽุฃูŽุณู’ุฃูŽู„ููƒูŽ ุฃู† ุชูŽุฌู’ุนูŽู„ูŽ ูƒูู„ูŽู‘ ู‚

21/10/2023

SHEIKH DR. AHMAD GUMI YA BUฦŠE ASUSUN TAIMAKAWA MUTANEN PALESTINE

Duk wanda yake so ya taimakawa mutanen saboda wannan yaki da ake yi na Gaza da ke PALASTINE domin siyan musu magani da kayan taimako zai iya aikowa ta wannan account number.

Account Number: 203-381-3455
Bank: First Bank
Name: Sheikh Abubakar Gumi Mosque Foundation

Account Number: 2000886661
Bank: FCMB
Name: Dr. Ahmad Gumi students forum

Allah ya saka da alkairi ya daukaka musulunci da musulmai baki daya.

Salisu Hassan Webmaster
08038892030
20/10/2023

Yanda ake aikin hajji da umra yanda Annabi Yakoyar da sahabbansa๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
21/10/2023

Yanda ake aikin hajji da umra yanda Annabi Yakoyar da sahabbansa
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Do you not know what he said when he ascended on al-safa (mountain of al-safa)? As Bukhari has narra

Address

Abuja
900281

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aijma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aijma:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Abuja media companies

Show All