Rayuwar ku yancin ku

Rayuwar ku yancin ku Wannan page an Samar da shi Dan sada zumince da karuwar arziki Babu cin zarafi muzantawa


https://chat.whatsapp.com/KZZjba8GyuC6d6ES5kzXQG?mode=ems_copy_t
(1)

16/10/2025

Ga Kyau, Ga Kyauta

MUHAMMADUR RASULULLAH
πŸ₯°ο·ΊπŸ˜˜

MAGANIN FARIN JINI, DAUKAKA, DA SAMUN COSTOMOMI A KASUWANCIA yau, muna dauke da wani sirri mai matukar amfani ga duk wan...
16/10/2025

MAGANIN FARIN JINI, DAUKAKA, DA SAMUN COSTOMOMI A KASUWANCI

A yau, muna dauke da wani sirri mai matukar amfani ga duk wanda yake neman farin jini, daukaka, ko karin costomomi a kasuwanci. Idan aka bi wannan sirri daidai, in sha Allah za'aga ga canji.insha Allah

Yadda Ake Hada Wannan Sirri

1. Za'a samo furen Tumfafiya mai yawa, a shanya shi ya bushe sosai.

Sai a daka shi har ya koma gari kamar gwan-gwani daya.

2. Asamo gishiri mai kyau, a auna gwan-gwani daya.

3. A hada wannan garin furen Tumfafiya da gishirin a cakuda.

Yadda Ake Amfani da Hadin

Duk lokacin da za a yi wanka, sai a zuba wannan hadi cikin ruwan wanka. A rika yin wanka da shi akai-akai.

Indai kana neman farin jini, daukaka, ko karin costomomi, zakaga sakamako da izinin Allah.
Idan kai almajiri ne kuma wani yazo maka da irin wannan matsalar, ka ba shi wannan hadi, ba za ka ji kunya ba. Nayi iznin wannan sirri

SIRRIN YAJA,IBU NA SAMUN IJABA NAN TAKE DA IZININ ALLAH IN  kanason Samun mustajabaAwajen addu'a wato duk Addu,ar da Kay...
16/10/2025

SIRRIN YAJA,IBU NA SAMUN IJABA NAN TAKE DA IZININ ALLAH

IN kanason Samun mustajaba
Awajen addu'a wato duk Addu,ar da Kayi kasamu ijaba Nantake

wallahi kowaye kaiwa Baki saiya kamashi Kai Ko kanka kaiwa baki sayya kamaka lashakka in sha allahu

Za'ayi wuridin YA JA,IBU Ƙafa 3.313 Sai aroki Allah bukata bayan sallar asuba akeyi kullum tsawon kwana 3Ajere haza mujarrabun insha allahu

kuma ajarraba agani amma kakiyaye da muguwar addu'a ga bayin allah Dan wallahi Duk abunda ka roqa Sai Allah ya karba nan take Babu jinkiri in sha Allahu

Izinin ayiwa Annabi Salati s a w ayi share group 3 saboda wasu SU amfana

15/10/2025

Akwai manzanni guda 25 da Allah Ta'ala ya kawo sunayen su a Qur'ani wazai kawo mana su?

15/10/2025

Tsira Aminci Daraja Martaba Matsayi Girmamawar Allah su kara tabbata ga Abun ambato da Ra'uufun Raheemun
MUHAMMAD RASULULLAH

GASKIYA DAI πŸ•‹πŸ•‹πŸ•‹πŸ•‹πŸ•‹πŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸŒ™πŸŒ™πŸŒ™πŸŒ™πŸŒ™πŸŒ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™
14/10/2025

GASKIYA DAI πŸ•‹πŸ•‹πŸ•‹πŸ•‹πŸ•‹πŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸŒ™πŸŒ™πŸŒ™πŸŒ™πŸŒ™πŸŒ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™

KO DAI TA MUTU πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œ
14/10/2025

KO DAI TA MUTU πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œ

S. A. WE.
14/10/2025

S. A. WE.

GA JARIMA MATA REKE MAJOR A WAJAN MATA πŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜­πŸ˜­πŸ˜­πŸ˜­πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”
14/10/2025

GA JARIMA MATA REKE MAJOR A WAJAN MATA πŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜­πŸ˜­πŸ˜­πŸ˜­πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”

14/10/2025

Ance A Africa Masoya Annabi
Sunfi Yawa Danhaka
nace Muhammadu Rasulillah
(SAW)

14/10/2025

Abu Ɗaya Ne Yake HaΙ—amu Da Kowa, Shine Muhammadu Rasulullah S.a.w.
@

Ya Allah kasamu acikin muminai nagari muda zuriyarmu baki daya. Ameen
14/10/2025

Ya Allah kasamu acikin muminai nagari muda zuriyarmu baki daya.
Ameen

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rayuwar ku yancin ku posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rayuwar ku yancin ku:

Share