Sheikh Sani Maharazu

Sheikh Sani Maharazu ٱلْحَمْدُ لِلَّٰهِ رَبُّ العَالَمِينَ.

28/02/2025

jawabin malam jamilu alkadiri daga wajen taron bude masallacin juma'a na alhaji sunusi alhassan dantata

Daga wajen bude masallacin juma'a na Alhaji sunusi alhassan dantata dake bare bari tudun fulani
28/02/2025

Daga wajen bude masallacin juma'a na Alhaji sunusi alhassan dantata dake bare bari tudun fulani

28/02/2025

Jawabon sheikh mai anwaru duka daga wajen bude masallacin juma'a na alhaji sunusi alhassan dantata

Shigowar malam jamilu alkadiri wajen gabatar da bude masallacin juma'a na alhaji sunusi alhassan dantata
28/02/2025

Shigowar malam jamilu alkadiri wajen gabatar da bude masallacin juma'a na alhaji sunusi alhassan dantata

28/02/2025

Muna tsimayin jiran mai martaba sarkin kano Alhaji muhammadu sunusi na 2 domin gabatar da huduba.

Futowar liman Sheikh sani maharazu durumin daje almuhammadiy.duka dai a cikin shirye shiryen bude masallacin juma'a na A...
28/02/2025

Futowar liman Sheikh sani maharazu durumin daje almuhammadiy.

duka dai a cikin shirye shiryen bude masallacin juma'a na Alhaji sunusi alhassan dantata.

Shirye Shirye Sun fara kankama daga nan bare bari t/fulaji ungoggo local government. Wajen Taron bude babban masallacin ...
28/02/2025

Shirye Shirye Sun fara kankama daga nan bare bari t/fulaji ungoggo local government.

Wajen Taron bude babban masallacin juma'a na alhaji sunusi Alhassan dantata.

Wanda a yau mai martaba sarkin kano Alhaji muhammadu sunusi na 2 ze kaddamar da sheikh sani maharazu d/daje a matsayin babban limamin masallacin

Alhamdulillah  Lokaci Yayi..Allah Ya Bada ikon Halarta..
22/02/2025

Alhamdulillah Lokaci Yayi..

Allah Ya Bada ikon Halarta..

Zama na 2 a cikin karatun suwa'r min hayatis sahaba.-Sheikh sani maharazu d/daje.
12/02/2025

Zama na 2 a cikin karatun suwa'r min hayatis sahaba.

-Sheikh sani maharazu d/daje.

Sanarwa!!!Assalamu Alaikum Warahmatullahi wabarakatuhu.🤲🏻🤝A Yau In sha Allahu 05/02/2025 Imam sheikh sani maharazu durum...
05/02/2025

Sanarwa!!!

Assalamu Alaikum Warahmatullahi wabarakatuhu.🤲🏻🤝

A Yau In sha Allahu 05/02/2025 Imam sheikh sani maharazu durumin daje ze fara gabatar da karatun littafin
صور من حياة الصحابة
Wanda Za'a dinga gabatar dashi duk sati ranar laraba a masallacin Alhaji sunusi alhassan dantata bare-bari Tudun fulani.

Allah Yasa Mudace

✏️✏️
durumin daje media📱

Daga Wajen Khatmar Littafin Nurul Yaƙiyni A Yau Inda Imam Sheikh Sani Maharazu Durumin Daje Ya Jagoranta Tsawon Wata Gud...
28/01/2025

Daga Wajen Khatmar Littafin Nurul Yaƙiyni A Yau Inda Imam Sheikh Sani Maharazu Durumin Daje Ya Jagoranta Tsawon Wata Guda..

Assalamu Alaikum!Kamar yadda aka saba a suk shekara bayan ɗaukar tsawon lokaci ana karatun littafin nurul yaƙiyni ana ru...
24/01/2025

Assalamu Alaikum!

Kamar yadda aka saba a suk shekara bayan ɗaukar tsawon lokaci ana karatun littafin nurul yaƙiyni ana rufewa da mauludi.

A Wannan shekarar za'I khatmar littafin sannan ayi mauludi.

Allah ya bada ikon halarta Ameen.

daje media group

Address

Kano

Telephone

+2347025737728

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Sani Maharazu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sheikh Sani Maharazu:

Share