28/08/2026
BIDIYO:-Yadda Hon Baban Tatu Garko ke bayyana nagartar Abdullahi Mahmud Gaya yake da ita a yankin Kano ta Kudu.
Babantatu ya yi wannan jawabi ne lokacin da ya ja wata tawaga don kai wa Abdullahi Mahmud Gaya ziyara a gidansa.
Me za ku ce?