GIDAN ARO

GIDAN ARO Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GIDAN ARO, Broadcasting & media production company, Kiru ta Babban Duna, Kano.

22/08/2022
22/08/2022

Labari da Ɗumi Ɗumi: Alhamdulillahi godiya ta tabbata ga Allah, kwamitin da ke tantance ƙarin sabbin limaman masallacin Ka'aba, da ake ɗauka a duk shekara ya zaɓi baƙar fata na farko daga Afrika wato babban limamin masallacin ƙasa dake Abuja Prof. Sheikh Ibrahim Maƙari a matsayin ɗaya daga cikin Limaman masallacin harami wato Ka'aba.

Lallai wannan babban abin alfahari ne ga dukkan musulman Najeriya da Afrika baki ɗaya, shi yasa aka ce a sanar da ɗaukacin al'ummar musulmi wannan labari don kowa da kowa ya taya Sheikh Ibrahim Maƙari murnar samun wannan matsayi.

Don Allah ana buƙatar al'ummar musulmi duk wanda ya ci ƙaro da wannan labarin ya yi comments na fatan alheri ga malam sannan ya tura shi zuwa sauran groups don ƴan'uwa musulmi su ƙara yiwa malam murna da addu'a, muna fatan Allah yasa wannan matsayin daya samu ya amfani dukkan musulman Nijeriya da Afrika dama duniya baki ɗaya ameen, kar ku manta ku tura zuwa sauran groups.

22/08/2022
22/08/2022
14/08/2022

ABINDA YASA NABAR AQIDAR SHI'A😡

Sunana Alh Dan Adam Amma anfi sanina da (ADAM)
Ni mutumin kadunane ina wata anguwa maisuna Ung/rimi.
Nakasanche Mai wannan AQIDAR tun tuni har nakai mastayin shugaban HURRAS na yankinmu.

Maana ung. Rimi da kewaye.

Wallahi Wallahi Wallahi!!! Wannan maganar dazan fada babu kage chikinta Naranste da wanda Yake masanin gaibu ALLAH SWT.
Ni Mai haline Masha Allah. Nabiyama kaina zuwa aikin hajj.

Anrage saura kwana kadan zamu tashi abokaina wanda basai nakama sunan suba saboda Staro.
Su s**ayi rakiyana zuwa Airfot'
Bayan zamu tafi wajen shiga chikin jirgi sai s**a chemin wane zamu baka sako idan kun sauka a madina idan kaziyarchi ANNABI SAW. Ka La'anchi wane da wane. (wa'iyazu billahi) 😭.
Sai banche musu komaiba nayi murmushi natafi nashiga jirgi.
Bayan munsauka a madina mukaje gida mukayi wanka muka shirya sai natafi Masallachi kafin naje ziyara sai na dan zauna nahuta a Masallachi take sai bacci ya daukeni. Nan take sai nayi mafarki da ANNABI SAW.
Wallahi sai naga mutane biyu a tare dashi damansa yachemin SAYYADI ABUBAKAR NE. hagunsa yachemin SAYYADI UMMAR NE. sai yache sune akabaka sako Ka jefesu Ka La'anchesu ko? To kafin kafara dasu kafara dani 😭😭😭
Wallahi sai nakama magiya inache yarasullallahi kayi hakuri Wallahi ban amsamusuba ni bazan iyaba hakanandai sai yachemin kalli chaan. Duban dazanyi saiga abokaina a wata irin WUTA wacce bazan iya misalintaba.
Yachemin to chaan shine makoman Mai zagin SAHABBAINA. 😭
Nafarka daga bacci gabadaya nahada gumi nayi zufa.
Sai nakira waya gida inatambayan ina abokaina nayi takiran wayansu baya shiga. .... ....
Sai akachemin ai das**a raka Ka kafin sudawo s**ayi hastari s**a mutu.
Kuma dukan su yan Nan chikin kaduna NE.

Nadimauche sosai Nan take nafita daga AQIDAR nayi Allah wadai da ita 😡

To Alhmdllh nadawo lafiya kuma yayana da matana sunfita saidai yayana su2 narasa yadda zanyi nashawo kansu sunyi nisa. Saidai Addu 'a. ...
Don Allah idan kasamu wannan katura wa jamm' a saboda katayi isar da wannan sakon.

Wallahi babu kage chikin wannan zanchen nawa.
Kuma karya da ANNABI SAW shine karshen BALA'I.
ALLAH KASTARE MANA IMANIN MU.

Vanguard Hausa

13/08/2022
06/08/2022

🌳 SUNAN MATAYEN MANZON ALLAH ( S.A.W )🌳

👉 1. Khadijatu 'yar Khuwailid
👉 2. Saudatu 'yar Zam'atu
👉 3. Hafsah 'yar Umar
👉 4. Aisha 'yar Abubakar
👉 5. Zainab 'yar Khuzaimah
👉 6. Zainab 'yar Jahshin
👉 7. Juwairiyya 'yar Haris
👉 8. Ummu Salama (HINDU)'yar Abu Umayyah
👉 9. Safiyya 'yar Huyayyu
👉10. Ummu habibah (Ramlatu) 'yar Abu Sufyan
👉 11. Maimunah 'yar Haris

🌳 SUNAN YA'YAYEN ANNABI ( S.A.W )🌳

👉 1. Ibrahim
👉 2. Alkasim
👉 3. Abdullahi
👉 4. Zainab
👉 5. Rukayyah
👉 6. Ummu kulsum
👉 7. Fadimatu

🌳 SAHABBAI GOMA DA AKA YIWA BUSHARA DA ALJANNAH 🌳

👉 1. Abubakar Assiddik.
👉 2. Umar Dan Khaddab.
👉 3. Usman Dan Affan.
👉 4. Aliyu Dan Abi Dalib.
👉 5. Dalha Dan Abaidullahi.
👉 6. Zubairu Dan Awwam.
👉 7. Abu Ubaida Dan Jarrah.
👉 8. Abdurrahman Dan Aufu.
👉 9. Sa'adu Dan Abi Wakkas.
👉 10. Sa'idu Dan Zaid.

🌳 SHIKA SHIKAN MUSULUNCI GUDA BIYAR 🌳

👉 1. Tauhidi.
👉 2. Sallah.
👉 3. Azumi.
👉 4. Zakkah.
👉 5. Hajji.

🌳 SUNAYEN WATANNIN MUSULUNCI : 🌳

👉 1. Almuharram.
👉 2. Safar.
👉 3. Rabi'ul Awwal.
👉 4. Rabi'ul Sani.
👉 5. Jumadal Ula.
👉 6. Jumadal Akhirah.
👉 7. Rajab.
👉 8. Sha'aban.
👉 9. Ramadhan.
👉 10. Shawwal.
👉 11. Zulkidah.
👉 12. Zulhijji.

🎤 Ya Allah👏🏻 duk wanda ya taimaka wajen yada wanan ilmin👨‍👩‍ don wasu su amfana;
🎤 Ya Allah ka haskaka rayuwarsa da annurinka,
🎤 Kasa yayi kyakkyawar karshe,
🎤 Ka sashi a inuwar Al'arshenka ranar Alkiyama,
🎤 Kuma ka shayar da shi ruwan Alkausara,
🎤 Ya Allah ka sa mu ziyarci juna a gidan Aljannah,
Amin Summa Amin 👏🏻👏👏👏👏👏👏👏.
🌳 NAFILOLIN DA MANZON ALLAH YAYI KUMA YACE AYI. 🌳

Duk *wanda ya dabbakasu za'a gina masa gida a ALJANNAH .

👉 1) Raka'a 2 kafin sallar asuba
👉 2) Raka'a 4 kafin sallar azahar
👉 3) Raka'a 2 bayan sallar azahar
👉 4)Raka'a 2 bayan magariba
👉 5) Raka'a 2 bayan sallar insha,

Abin ban sha'awa cikin lamarin musulunci shine;
👉 duk wanda yatura wannan zuwaga jama'a shima za'a bashi ladan duk wanda
yayi.
UMY

Address

Kiru Ta Babban Duna
Kano
KIRU

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GIDAN ARO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to GIDAN ARO:

Share