Hausa Update News

Hausa Update News Official Page Hausa Update News 🤝

Likitocin Bacerlona sun fara Lafiyar Rafinha da Lamine Yamal domin wasan da Barcelona zatayi da Girona.
07/10/2025

Likitocin Bacerlona sun fara Lafiyar Rafinha da Lamine Yamal domin wasan da Barcelona zatayi da Girona.

Kotu a jihar kano ta tura Mai wushirya gidan gyaran hali saboda tuhumar sa da Video na Batsa
07/10/2025

Kotu a jihar kano ta tura Mai wushirya gidan gyaran hali saboda tuhumar sa da Video na Batsa

Wannan shine Dr. Mansur Hassan Masoyin Kano da Kanawa Masoyin Mai girma Gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf Kuma Masoyin D...
07/10/2025

Wannan shine Dr. Mansur Hassan Masoyin Kano da Kanawa Masoyin Mai girma Gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf Kuma Masoyin Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, Kuma Aminin Hon. Abdullahi Ghali Basaf

Wane fata kuke masa?

07/10/2025

Basaf Alkhairin Kumbotso, Ghali Basaf yazo da Alkhairi a Kumbotso

ROMON BASAF A KUMBOTSO.Yadda Rabon Baburar Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso, Comrd.Abdullahi Ghali Basa, ya kasance.1. ...
06/10/2025

ROMON BASAF A KUMBOTSO.

Yadda Rabon Baburar Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso, Comrd.Abdullahi Ghali Basa, ya kasance.

1. Kansiloli an dauki Prinple Officers wato shuwagabanni Majalisar guda 6 sannan aka kara da dattijon Kansiloli 1, total 7
2. Supervisory Councillors 2
3. Advisers 2
4. Option A 2
5. Option B 1
6. Social Media & Kwankwasiyya Reporters 3
7. Mafarauta 1
8. Yan Marshal 1
9. Ofishin Chairman 1

Sannan a wannan tsarin da aka yi babu mazabar da bata samu ba a mazabu 11 na Karamar Hukumar Kumbotso.

Kuma insha Allah za a dunga yi akai akai.

Hafizu Alhassan Haruna
Media Aide To The Executive Chairman Kumbotso Local Government.

06/10/2025
05/10/2025

Basaf Weekly Bulletin Kashi na 34 tare da Fiddausi Ibrahim

Shirine da muke kawo irin Ayyukan Alkhairi da Mai girma Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso Hon Abdullahi Ghali Basaf yakeyi

Shiryawa/Umarni
Amb Hamisu Maikima
Senior Special Assistant on Weekly Bulletin to the Executive Chairman Kumbotso LGA

Akwai bukatar kawo karshen karancin malaman makaranta cikin gaggawa, in ji Uwargidan shugaban Najeriya Sanata Remi Tinub...
05/10/2025

Akwai bukatar kawo karshen karancin malaman makaranta cikin gaggawa, in ji Uwargidan shugaban Najeriya Sanata Remi Tinubu

Hausa Update News
5-10-2025

05/10/2025

Kano a hannun Abba Kabir Yusuf balaraben Gwamna

05/10/2025

Yadda Yan Makaranta Aminu Kano college of Islamic and legal studies suke gudanar da wasanni na gargajiya a makaran a yau

05/10/2025

Address

No 6c Murtala Muhammed Way
Kano

Telephone

+2347033663845

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Update News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa Update News:

Share