Abu Muhammad Alkofaweey

Abu Muhammad Alkofaweey Religious knowledge

05/11/2024

Babban layin wutar lantarkin Nijeriya ya sake samun matsala. Wannan lamari ya sake jefa al’ummar wasu yankunan Najeriya cikin duhu.

Shin lamarin ya shafi yankinku?

11/01/2023

LA ILAHA ILLALLAHU!

Mutum yana tsoron ya rubuta wani mummunan abu don kada DSS su chafke shi!

Amma ba ya tsoron rubuta kowace mummunar magana saboda tsoron kada Allah Ya sa mala'iku su damke shi a rana mafi firgici!

To! Ka sanya wa zuciyarka cewa dukkan abin da ka ke rubutawa Allah Yana ji, Yana gani! Zai kuma yi maka Hisabi a kan haka. Kamar yadda ka ke sanyawa zuciyarka kada fa ka yi baranbarama DSS suna gani, za su k**a ka.

MALAM ƊAN KWANO

30/12/2022
*Ya Allah!! Ga zabe nan yana tunkaromu, ga kuma 'yan takara nan suna ta kokarin neman quri'unmu. Ya Ubangijin Annabi Sul...
29/12/2022

*Ya Allah!! Ga zabe nan yana tunkaromu, ga kuma 'yan takara nan suna ta kokarin neman quri'unmu. Ya Ubangijin Annabi Sulaiman, Ya Maalikal Mulk, Ya Qawiyyun Azeez, Ya Man-rafa'as-samawaati bi gayri amadin taraunaha, ka ZABA mana shuwagabanni masu tausayinmu da qaunarmu; wadanda ta sanadiyyarsu zamu samu sauqi ko kuma maganin fitintunu da s**a addabi qasarmu. Ya Allah duk wanda bashi da kyakkyawan niyya game da neman shugabancinmu, Allah kasan abin da ke zukatan bayinka, Allah kar ka bashi jagorancinmu. Ya Allah masu hannu cikin quntata ma yan Najeria, kai mana maganinsu duk mulkinsu ko karfinsu. Ya AFUW, YA AHAD, YA SAMAD, YA AZEEZUN ZUNTIQAM. Taqabbal minna.*🤲🤲

A RANA IRIN TA YAU 29/10/2021 WANI GAGARUMIN ABIN BAKIN CIKI YA SAMENI, WANDA YA KAI HAR ZUWA YANZU INA TARE DA WANNAN B...
29/10/2022

A RANA IRIN TA YAU 29/10/2021 WANI GAGARUMIN ABIN BAKIN CIKI YA SAMENI, WANDA YA KAI HAR ZUWA YANZU INA TARE DA WANNAN BAKIN CIKI.
YA ALLAH INA ROƘON KA KA YAYE MANA DAMUWAR MU KA SA TA ZAMA KAFFARA GARE MU.

18/10/2022

Sufa haka suke...........

Duk tarin Alkhairinka babu ruwansu dashi,Amma kus-kuranka guda 1 shine zasu riqa su yayata.
Saboda su qudajene ba ruwansu da tsafta sai qazanta.

قال الشعبي :- لو أصبتُ تسعا وتسعين وأخطأتُ واحدة لأخذوا الواحدة وتركوا التسع والتسعين. @( حلية الأولياء ٤/٢٣٠ & سير أعلام النبلاء ٤/٣٠٨)
Aٓmir bin sharaheel عليه رحمة الله yace :-
Da ace zanyi dai-dai in dace 99 in kus-kure gu 1 tal,to da wannan dayan zasu riqa suyi watsi da 99.


Zaluncine ka boye Alkhairin mutum,ka k**a fadar Aibinsa.

قال ابن سيرين :- ظلم لأخيك أن تذكر منه أسوأ ما رأيت وتكتم خيره. @(البداية والنهاية ٩/٢٧٥ )
Ibn sireen عليه رحمة الله yace:-
Zaluncine ga dan uwanka ka k**a fadar Abinda ka gani gareshi na kus-kure kuma kayi gum kaqi fadar Alkhairinsa.

To babbar musibarma su dauki Abu mai kyau su juyashi zuwa mummuna kurum dan su bataka.

Iya wannan halayyar ta ishi ku gane munin tafarkin 'yan madakhila.

Address

Kofa, Zango
Kano

Telephone

+2347014061550

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Muhammad Alkofaweey posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abu Muhammad Alkofaweey:

Share