Dr Suraj Suleiman

Dr Suraj Suleiman Dr. Suraj Sulaiman is a Lecturer, ASSU CHAIRMAN, SLA to Hon. Sani Wakili, Secretary of Ungogo LG

11/06/2025

I am not an ASUU Chairman.

11/06/2025

Alhamdulillah

I was elected a member of the Governing council of the Northwest University, Kano.

Auwalu Wakili
Surajo Sulaiman
RT Hon Sani Wakili

To whom it may concern!
19/11/2024

To whom it may concern!

To whom it may Concern!
29/08/2024

To whom it may Concern!

Assalamu Alaikum!A Kokarin Mu Na Ganin Mun Samawa Al'ummar Mu Aikin Yi, Muke Neman Duk Wanda Ya Cike FORM Na Daukar Aiki...
20/06/2024

Assalamu Alaikum!

A Kokarin Mu Na Ganin Mun Samawa Al'ummar Mu Aikin Yi, Muke Neman Duk Wanda Ya Cike FORM Na Daukar Aikin Da Gwamnatin Jahar Kano Ta Bada Sanarwa, Ya Kuma Kai Audu Bako Secretariat S**a Bashi File Number To Ya Karbo File Number Din Ya Bawa Wadannan Co-ordinators Da Suke Mazabu 22 Na Constituency Din Mu daga Yau Alhamis 20-6-2024 zuwa Ranar Juma'a 28-6-2024
Wanda Bai cike form din ba ga link din nan:

https://www.ohcs.kn.gov.ng/Identity/Account/Register

Wakilan Ungogo:

Alh. Dayyabu - Bachirawa
08039295993

Nasiru Chairman - Ungogo
07036973950

Inusa Gadan - Tudun Fulani
08032669363

Bashir Yar Aduwa- Zango
08036493047

-Kure Maleji - Karo

-Sunusi Sony - Panisau

-Yushau - Rangaza
08167791217

Hamisu-gayawa

-Kadawa
08039602854

Almisbah - R/Zaki
08069619670

Dayyanu Bala - Yadakunya
08038430736

Wakilan Minjibir:

Faruq Muhammad - Wasai
08031176530

Kamal Jor - Kunya
08140684344.

Muntari Bala - Minjibir
08068960736

Barhama Abdurrazak - Sarbi
08126036717

Aliyu Yahaya - Kantama
09077051258

Zaharaddin Abduhamid- Gandirwawa 09066854145

Jamilu Yahaya - Kuru 09067677251

Abdurrshid - Azore 08033682215

Garba Liman -Tsakiya
08083371706

Hasan Said - Tsakuwa
09029004816

Umar Dauda UDD - Kwarkiya
08080677102

Allah ya maimaita mana!
17/06/2024

Allah ya maimaita mana!

Assalamu Alaikum!

Taqaballalahu Minna Wa Minkum!

Allah ya Mai-Maita Mana.

Barka da Sallah

Nayi rashin masoyi, aboki Kuma amini. Abubakar Hassan Bachirawa. Allah ya jikanka yayi maka rahma ameen.
27/05/2024

Nayi rashin masoyi, aboki Kuma amini. Abubakar Hassan Bachirawa. Allah ya jikanka yayi maka rahma ameen.

Muna nan muna jira.
25/05/2024

Muna nan muna jira.

Barkan mu da Juma'a.Allah ya karbi ibadun mu.Mu Sha Ruwa lafiya.
22/03/2024

Barkan mu da Juma'a.

Allah ya karbi ibadun mu.

Mu Sha Ruwa lafiya.

Barkan mu da shan Ruwa.Allah ya karbi ibadun mu.
18/03/2024

Barkan mu da shan Ruwa.

Allah ya karbi ibadun mu.

Assalamu Alaikum!A madadina da Al'ummar da s**a zo wajen rantsar da ni a matsayin Secretary na Karamar Hukumar Ungogo, i...
11/03/2024

Assalamu Alaikum!

A madadina da Al'ummar da s**a zo wajen rantsar da ni a matsayin Secretary na Karamar Hukumar Ungogo, ina Mika Sakon ba gajiya, Tare Da Fatan Mun Sha Ruwa lafiya.

Allah ya karbi ibadun mu, Ya bamu ikon sauke nauyin Al'ummar mu.

Nagode.

Assalamu Alaikum!Ina Gayyatar kowa da kowa!
10/03/2024

Assalamu Alaikum!

Ina Gayyatar kowa da kowa!

Address

Ungogo
Kano

Telephone

+2347037200590

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Suraj Suleiman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share