03/09/2026
SUBHANALLAH: Ku Saka Ado Gwanja Cikin Addu'a Saboda Matsananciyar Rashin Lafiyar Da Yake Fama Da Ita Wadda Har Ta Kai Ba Ya Iya Tafiya
A saboda haka ne, iyalai, ƴan'uwa, da abokan arziƙi na Gwanja s**a nemi al'umma su taimaka su sanya shi a cikin addu'o'insu domin Allah Ya ba shi lafiya, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito.
Rahotanni sun tabbatar da cewa a halin yanzu mawaƙin yana kwance a asibiti ƙarƙashin kulawar likitoci.
Muna rokon Allah ya baka lafiya yasa kaffara ne ya kauda idon makiya a kanka Ado likitan mata