01/10/2026
Isowar Mai Martaba sarkin Gaya Alh. Dr. Aliyu Ibrahim wajen Bikin Tunawa da Ranar samun "Yancin kai,wanda yake Gudana yanzu haka a Stadium ɗin Sani Abacha dake ƙofar mata Kano, ƙarƙashin Jagorancin Mai Girma Gwamnan jihar Kano Eng. Abba Kabir Yusuf.
🎥 Gaya Emirate News
01/10/2026.