Arewa Turn up

Arewa Turn up Render all musical services

๐ŸŽ‰ Just completed level 3 and I'm so excited to continue growing as a creator on Facebook!
03/10/2025

๐ŸŽ‰ Just completed level 3 and I'm so excited to continue growing as a creator on Facebook!

Gidan sarauta season 5 will be a bit๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ
03/10/2025

Gidan sarauta season 5 will be a bit๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ

Yanzu haka trailer GIDAN SARAUTA Season 5 tana kan YouTube Channel din mu na Maishadda Global resources.

THE GAME Trailer check it on FAREEDAHโ€™s Creations YouTube ChannelMeet an amazing, talented young actors/actress
03/10/2025

THE GAME Trailer check it on FAREEDAHโ€™s Creations YouTube Channel
Meet an amazing, talented young actors/actress

Muryar zinare๐Ÿฅ‡  yaifarko song
03/10/2025

Muryar zinare๐Ÿฅ‡
yaifarko song

Alokacin da shekarar 2025 take Mana alamana kaucewa shin Meka ribata daga wannan shekara mekaginawa kanka ko ahalinka?
03/10/2025

Alokacin da shekarar 2025 take Mana alamana kaucewa shin Meka ribata daga wannan shekara mekaginawa kanka ko ahalinka?

02/10/2025

Wani lokacin rimi rimi Zan fara jin yakamata nafara soyayaya kawai inacin abinci nakoshi sainaji Ashe shedanne yakemun huduba๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

Big shout out to my newest top fans! ๐Ÿ’Ž Adam YaroDrop a comment to welcome them to our community,  fans
02/10/2025

Big shout out to my newest top fans! ๐Ÿ’Ž Adam Yaro

Drop a comment to welcome them to our community, fans

Makotafa abun ba kyau wanann team B me sukamusu wannan dukan Amma bara nai shiru kar Ace nacika matsawa๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿƒโ€โ™‚๏ธ๐Ÿƒโ€โ™‚๏ธ
02/10/2025

Makotafa abun ba kyau wanann team B me sukamusu wannan dukan
Amma bara nai shiru kar Ace nacika matsawa
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿƒโ€โ™‚๏ธ๐Ÿƒโ€โ™‚๏ธ

Yau kasata ke murnar Kara shekara da samun yancin Kai abun tambayan shine gaba kasata taci ko baya taci?Yakamata nadunga...
01/10/2025

Yau kasata ke murnar Kara shekara da samun yancin Kai abun tambayan shine gaba kasata taci ko baya taci?
Yakamata nadunga furta kalamai marasa Dadi gakasata abar alfaharina Dan kuskuren da wasu keyi tare Dani kaina tayaya nataimaka wajen dakusar da kasata?
Shin Ina zabar wa kasata jagorori nagari kokuwa nannade hannu nake azabarwa kasata sanrai da sanzuciya
Idan irin haka tafaru Ina nunakishi wajen cire wannan marasa kishi daga madafun iko kokuwa kallo da karban kuncin kawai nake
Nigeria ta kasata ce kuma banida wata kasa da tawuceta kuma bazan Dena mata fatan samun Chan chantaccen shugaba da zai chanja alkibilar komai danjin dadin Yan kasaba.
Allah ya albarkaci Nigeria ameen
Allah yadaga darajar Nigeria
Allah yazaunar da Nigeria cikin aminci da kwanciyar hankali
๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ
Arewa Turn up
Northflex
abdool__gaya
Ali Nuhu Mohammed
Sarkin Dariya
Kannywood Gallery
ุนุจุฏุงู„ู„ู‡ ุจู† ู…ุณุนูˆุฏ ู…ุงู…ูˆู†
Abdurrahman Nasir Salis
Abdussamad Adam Ibrahim
Binal Nasiru
Halima Dalha
Sumaiya Usman
Anas Kopi
Abdull R-short
Zeenatul Arap

๐Ÿ–‹๏ธ๐Ÿ–‹๏ธArewa turn up

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Turn up posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Turn up:

Share