3ple X Channel

3ple X Channel Real friends can help you focus on your goals, stay motivated, and be creative. Having true friends may help you stay on track and make wise decisions.

11/05/2026
11/05/2026

KA TABA GWADA WANNAN HADIN 🍂🥬🌿🍀🔥 Maganin Infection na Halitta! 🌿*Karki karantamun rubutu idan kinsan bazaki tora group u...
11/05/2026

KA TABA GWADA WANNAN HADIN 🍂🥬🌿🍀

🔥 Maganin Infection na Halitta! 🌿

*Karki karantamun rubutu idan kinsan bazaki tora group uku ba*

Tafarnuwa + ganyen gwanda + kanunfari = hadin da ke wanke jiki daga ciki 💯

Idan kana fama da infection, fitar ruwa kumburi ko ciwon ciki, ko kaikayi gwada wannan hadin na gida 👌

⚠️karku bari sai ciwo yayi tsanani!

🌿 Amfanin Hadin
1. Yaki da kwayoyin cuta (infection):
Tafarnuwa da kanunfari na dauke da sinadarai masu kashe bacteria da fungi.
2. Karfin garkuwar jiki (immune system):
Wannan hadin yana taimakawa jiki ya kara karfi wajen yaki da cututtuka.
3. Tsarkake jini:
Ganyen gwanda na taimakawa wajen detox na jiki.
4. Gyaran ciki da hanji:
Yana rage kumburi, yana taimakawa narkewar abinci.
5. Rage radadin jiki:
Yana taimakawa wajen rage ciwo da kumburi.



🥣 Yadda Ake Hada Shi

Abubuwan bukata:
• Tafarnuwa (cloves 3–5)
• Ganyen gwanda (fresh ko busasshe kadan)
• Kanunfari (cloves 5–7)
• Ruwa (kofi 2)

Yadda ake yi:
1. A wanke ganyen gwanda sosai.
2. A daka ko a murza tafarnuwa kadan.
3. A hada dukkan kayan a tukunya.
4. A zuba ruwa a tafasa na minti 10–15.
5. A sauke, a tace, a barshi ya huce kadan.



🥤 Yadda Ake Sha
• A sha rabin kofi sau 1 zuwa 2 a rana.
• Yafi kyau a sha da safe kafin cin abinci.
• A yi amfani na kwanaki 3–5, sai a dakata.



⚠️ Lura
• Ba a so ga mata masu ciki.
• Idan kana da matsalar ciki mai tsanani, a rage yawan sha.
• Kada a wuce kima domin yana da karfi sosai.

26/04/2026
26/04/2026
24/04/2026
Get ready
24/04/2026

Get ready

18/04/2026

Pro

Address

Shaho Street
Kano
10111

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 3ple X Channel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share