28/01/2025
Assalamu alaikum warahmatullahi wa barakatuhu, ya yan uwa na wannan gari wato wak dakatsalla, an bude wannan page ne domin siyasarmu ayau da gobe da jibi zuwa karshe, mu yi siyasar mu ba fada domin duk daya muke siya sa kuma rigar yanci ce kowa yana da ra ayinsa, sabi da haka don allah musan ya zamuyi ta, muyi amfani da wannan page wajen koyawa junan mu siyasa kafin mu futa wajen gari. Kowa zai iya tallata gwaninsa ga duk mai sha, awar siyasa zai iya magana mukuma zamu goya masa baya don cigabab wannan gari.
ALLAH YASA MU DACE AMIN.