08/11/2025
Da Zafinta 🚨🚨
Turkiyya ta fitar da sammacin k**a Firayim Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da wasu manyan jami’an ƙasar, tana zarginsu da “kisan kare dangi da laifukan cin zarafin ɗan Adam” saboda yaƙin Isra’ila da Gaza.
- Aljazeera news.