
21/11/2023
Rahotonni sun ce shahararren daraktan kuma tauraron fina-finan Kannywood ya yi mutuwar fuji'a ne a yammacin ranar Litinin.
Abokan sana'arsa da dama sun yi alhinin rasuwarsa, tare da miƙa ta'aziyyarsu ga iyalansa.