Muhammad kauji

Muhammad kauji 📌 Content Creator | Writer 🖋️
✊🏾 Activist | 🔎 Researcher
🧠 Adviser | 📢 Advertiser
🌟 Influencer | Digital Strategist
🗣️ Your Voice | 💪 Your Power
(1)

🙏
06/08/2025

🙏

🎉 I earned the fan favorite badge this week, recognizing me for consistently having meaningful conversations with my fan...
06/08/2025

🎉 I earned the fan favorite badge this week, recognizing me for consistently having meaningful conversations with my fans while sharing unique, relatable content!

A wane kabila akafi samun yawan mutuwar Aure a arewacin Nigeria, kuma meyasa sai a wannan kabilar ?
06/08/2025

A wane kabila akafi samun yawan mutuwar Aure a arewacin Nigeria, kuma meyasa sai a wannan kabilar ?

Mudai Nigeria Allah yayi mana ni'ima tawasu bangarori da dama, Ko wacce tazo na ɗaya a bangaren ta, agasan turanci wanda...
06/08/2025

Mudai Nigeria Allah yayi mana ni'ima tawasu bangarori da dama, Ko wacce tazo na ɗaya a bangaren ta, agasan turanci wanda aka gudanar a kasar London, can you imagine sunge har cikin masu abun ( turawa ) kuma sun dogesu, kasashe 69 da kuma Masu fafata gasar dayawa, wanda bansan adadin su ba, kuma sun sake daga darajar Nigeria a idon duniya ta wannan bangaren muna Alfahari dama Arewa baƙi ɗaya, suma sun cancanta abasu $100,000 amma kuma ina sai ta Allah,

Sannan a bangaren Alqur'ani mai kirma shima mu muke jan ragamar a duniya, har yanzu,

Sannan ga Alhan islam itama dakafa babbar tarihi a duniya, Allah yayi mana jagora.

06/08/2025

Na kasa gane labarin nan ina ya dosa, shin labarin mota da ƴar aiki ne, ko kuma labarin ƴan matan TikTok which one, I was confused
🤔

05/08/2025

Wallahi k**ata yayi
Gomnati ta fara k**a wasu masu maganin gargajiyan, wallahi wasu dayawa daga cikin su, makarya tane maciya amana

Zabi ɗaya a ciki dole 🙈
04/08/2025

Zabi ɗaya a ciki dole 🙈

Kunga wannan abun?Watanni uku baya da s**a wuce ana siyasar dashi ₦900, amma yanzu bansan nawa ake siyasar dashi ba, sak...
04/08/2025

Kunga wannan abun?

Watanni uku baya da s**a wuce ana siyasar dashi ₦900, amma yanzu bansan nawa ake siyasar dashi ba, saka makon lokaci bayan lokaci dayawan abubuwa suna kara kuɗi, 8pcs ne a ciki wanda kuma ba lallai ya ishi mai yin Al'ada ( period) harna samada kwana huɗu ba, a takaice tana bukatar pack biyu ko ɗaya da rabi tunda ba kyauta a kerabawa ba.

Shin ka kaddara cewa mai yin period sau biyu a wata, kuma sama da kwana huɗu ko biyar, nawa zata kashe kafin ta mallakeshi, 900 × 3 pack wannan mafa a matsayin naɗan lallaɓawa ne fa ( maleji) .

So ahakan fa yazama dole siyan sa ko Dan lafiyar jiki da gudun cututtukan zamani, tunda dayawa ƴan mata sun nuna cewa, yin anfani da tsumma lokacin period, musamman lokacin heavy flow 🥲🥺 Yana iya ɓata jiki wata kila ma har a koma ana jin kunya.

So Dan Allah idan kana da ƙanwa ko budurwa ko wata ma kusanciya agareka, kudinga siya musu pad kyauta domin kyautata wa, ko kyautar irin 1k zuwa 2k haka, idan karshen wata yazo, hakan zai matukar taimaka wajen kula da lafiyar kansu.

a taimakawa mata, idan kara musu kwarin gwiwa a kodayaushe domin suɗin mata ne, iyayen mu, yayyen mu, kunnen mu kuma zasu iya kasancewa ƴaƴan mu.

Ina fatan zakuyi follow da share dan ƴan uwa matasa su gani sannan su fahimci yanda ƴan uwa mata suke fuskanta dan su taimakawa nasu ƴar uwa ko budurwa ko wata makusanciya.

Muhammad kauji 🖋️



Ko shakka babu wanda bai yarda ba yakai kara kotu 👌
03/08/2025

Ko shakka babu wanda bai yarda ba yakai kara kotu 👌

Ina Hausawa acikin wannan jimlar wacece tayi aure  ?
03/08/2025

Ina Hausawa acikin wannan jimlar wacece tayi aure ?

Muhammad Elbildad Isah i think like, wasu kamfanoni dake China irinsu masu yin riguna takalma, even like memory card da ...
03/08/2025

Muhammad Elbildad Isah i think like, wasu kamfanoni dake China irinsu masu yin riguna takalma, even like memory card da sauran ƙananan kamfanonin wanda suke yin abubuwasuke kawowa Nigeria daga China ko India, gani nake like k**ar kananun ƴan kasuwan mu dake nan zasu iya samar dasu, kawai dai Lack of experience da rashin ilimi da kuma rashin tuntubar masa akan abun 🤔

Yanzu k**ar maganin sauro da ake yi a kano, bana tunanin akwai wani ɗan Kano ko Dan Arewa wanda ke da kamfani na yin maganin sauro ko ɗaya, idan ma Akwai to bansani amma nidai harya zu Banga ko ɗaya ba.

Wai a ina matsalar take ne, ko dai kawai mu zamuci gaba da zama as a consumers duk wata shawara da datti idan anyi su a wata Duniyar, mu sai akawo mana musiya, su kuma su kar ƴan canji sukoma ƙasashen su, mu kuma abarmu da ihun, Gomnati ta barmu babu aikin yi,

Dan Allah Kubani amsa !!!

Muhammad kauji 🖋️

Uwa ta gari itace wacca zataja "yarta ajiki, ta zamo mata tumkar kawa, don bata shawar-wari nagari da sanya ta hanya mad...
02/08/2025

Uwa ta gari itace wacca zataja "yarta ajiki, ta zamo mata tumkar kawa, don bata shawar-wari nagari da sanya ta hanya madai-daciya arayuwarta,

Kalubale gareku iyaye mata, kuja "ya"ya yenku Mata ajiki, tomin subayya namuku masalolinsu da neman shawar-wari a gareku, a hakanne zata samu kariya daga shawar-warin kawaye marasa amfani wanda daga karshe zata kasance cikin bakin ciki.
Allah yasa mudace.

Muhammad kauji 🖋


Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad kauji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad kauji:

Share