D3 Online TV

D3 Online TV Tasha domin Labarai,Nishadi da fadakarwa!�

02/08/2026

Sakon Kristoci Magoya bayan Professor Isa Ali Pantami
01/08/2026

Sakon Kristoci Magoya bayan Professor Isa Ali Pantami

Zango ya bayyana hakan ne a wata hira a zauren Jita.
26/07/2026

Zango ya bayyana hakan ne a wata hira a zauren Jita.

Ya kuke ganin wannan Ikirarin?
25/07/2026

Ya kuke ganin wannan Ikirarin?

24/07/2026

I got over 2,150 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Ya wannan batu yake ne?
23/07/2026

Ya wannan batu yake ne?

15/07/2026

Sakon Jamcy ga Matan da basa kula da Mazajensu.

Mai Shari'a Joyce Abdulmalik ta amince da buƙatar Hukumar EFCC na ƙwace kadarorin har abada, tare da yin watsi da ƙorafe...
15/07/2026

Mai Shari'a Joyce Abdulmalik ta amince da buƙatar Hukumar EFCC na ƙwace kadarorin har abada, tare da yin watsi da ƙorafe-ƙorafen da Malami, wasu daga cikin 'yan uwansa da kuma wasu kamfanoni s**a shigar suna ikirarin mallakar kadarorin. Kotun ta ce abin da ake dubawa ba wai waye ya mallaki kadarorin ba ne, illa dai shin kuɗin da aka yi amfani da su wajen sayen kadarorin halal ne ko a'a.

Jerin Kadarorin da Kotu Ta Umarci a Ƙwace
ABUJA
Gidan alfarma (Luxury Duplex) da ke Amazon Street, Maitama – an saya a Disamba 2022 kan Naira miliyan 500, yanzu darajarsa ta kai Naira biliyan 5.95.
Katafaren gini mai hawa biyu a Onitsha Crescent, Area 11 Garki (tsohon Harmonia Hotels) – an saya a 2018 kan Naira biliyan 7.
Meethaq Hotels, Jabi mai dakuna 53 – an saya yana matakin gini kan Naira miliyan 850, an ƙara Naira miliyan 300, yanzu darajarsa ta kai Naira biliyan 8.4.
Katafaren rukunin gidaje (Terraces) a Asokoro – Naira miliyan 360.
Meethaq Hotels, Maitama mai dakuna 15 – an saya kan Naira miliyan 430, yanzu darajarsa ta kai Naira biliyan 12.95.
Gida a Yakubu Gowon Crescent, Asokoro – Naira miliyan 325.
Shago a Shariff Plaza, Wuse II – Naira miliyan 120.
Shaguna a Vegas Mall, Wuse II – Naira miliyan 158.
Gida a Bua Estate – Naira miliyan 136.
Gida a Gwarimpa – Naira miliyan 120.
Fili a Karsana District – Naira miliyan 85.
Duplex a Wuse II – Naira miliyan 150.
Rumbunan ajiya biyu a Wuse Market – Naira miliyan 50.
Gidaje biyu a Apo Legislative Quarters – Naira miliyan 250.
KANO
Gida a Ahmadu Bello Way, Nasarawa GRA – Naira miliyan 300.
Fili a Lamido Crescent, Nasarawa GRA – an saya a 2019 (ba a bayyana adadin kuɗin ba).
Zeennoor Hotel, Kabuga mai dakuna 131 – Naira biliyan 11.2.
Masallacin Zeennoor – Naira miliyan 84.
Tsohon ginin Zeennoor Hotel – Naira miliyan 280.
Rayhaan Hotel da ke kusa da AKTH – Naira biliyan 2.24.
Rayhaan Gym – Naira biliyan 1.225.
KEBBI
Plaza, bandakunan kasuwa, wurin wanki da tankunan ajiya kusa da Kasuwar Birnin Kebbi – Naira miliyan 100.
Hektare 100 na ƙasa a hanyar Birnin Kebbi zuwa Jega – Naira miliyan 100.
Bungalow mai dakuna huɗu a Gesse Phase – Naira miliyan 101.

21–23. Gidaje 12 da fili mai girman hekta 5.4 – Naira miliyan 187.

24–27. Rukunin Jami'ar Rayhaan (harabar dindindin, ta wucin gadi, ta uku da gidan VC).

28–32. Rayhaan Agro Allied Factory – gine-gine, injuna, masallaci, gidajen ma'aikata da Bustan Building.

33–39. Azbir Arena – Hotel, Printing Press, Gallery, Gardens, Masallaci, Azbir Clothing da Pharmacy/Supermarket.

40–52. Sauran kadarori a Kebbi sun haɗa da Al-Afiya Energy Tanker Garage, Rayhaan Model Academy, Rayhaan Primary da Secondary School, Rayhaan Radio, Plaza, gidan mai, gine-ginen ƙungiyoyi, gidajen Abubakar Malami da na 'ya'yansa.

KADUNA
Gida mai dakuna huɗu tare da Boys' Quarters a Abakpa GRA – Naira miliyan 40.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when D3 Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to D3 Online TV:

Shortcuts

Share

Category