19/06/2025
Shin Mene NELFUND.
Ta wacce hanya ake bi domin cin gajiyar shirin bayar da LAMUNIN KARATU NA NELFUND.
Abubuwan da Ake Neman wurin Dalibi domin Neman Lamunin Karatu na NELFUND.
Shirye-shiryen da ke Karkashin Hukumar NELFUND a wannan shekarar.
A saurari cikakken Bayani daga Babban Hadimi a Hukumar bayar da Lamunin Karatu ta NELFUND Wato Umar Farouq Mukhtar