DAN IYAH Multimedia

DAN IYAH Multimedia Professional Filmmaker…Welcome On Board!….🎥📹

Our Services:
-Professional Video/Audio Commercials
-Engaging Product/Services Ads
-Impactful awareness Videos
-Trendy Social Media shorts
-Compelling Film Production
-Radio programs
-Skill Acquisition Training (Computer/Filmmaking)
Get in touch:
+2348039700299
[email protected]

Illar Zato Pt 1
10/02/2024

Illar Zato Pt 1

Film ne Wanda aka shirya shi domin fadakar da Ma'aurata akan Illar da zargi ko mummunan zato kanyi wa Aure. A sha kallo lafiya!

10/10/2023
16/10/2022

Kudaden da aka dannawa NIRSAL, BOI,BOA dole Baba yace yana namijin kikari. Sannan kuma inda aka samu matsala shine mutanen mu na wannan yankin bamu fiye jurewa cika ka’idoji irin wadanda su wadannan bankunan s**a zo dasu ba.

Nasan wasu da yawa zasu ce koda an cike ka’ida baza bayar ba. To a gaskiya rashin neman da rashin bun wadan nan ka’idojin shine yake bada damar wawashe wannan tallafin da mu ya kamata mu karba.

Bangare na biyu kuma akwai sakaci wajen shuwa gabannin mu na siyasa. Ba kowa ne ke iyah tada jijiyar wuya akan kwatar hakkim al ummarsa ba. Hakan shima ya taka rawa sosai wajen kawo tasgaro a wannan tsarin.

A kwanakin baya nayi wani dan gajeren bincike inda na samu majalisar wasu matasa bayan nayi musu sallama sai nake basu labarin tallafin da gwamnati zatayi nan da nana kowa ya nuna yana so amma daga lokacin da na fara fada musu dokoki da ka’idoji sama da mutum bakwai cikin goma sun nuna su bama zasu iya bata lokacin su a banza ba.

Duk irin wadannan sune matsalolin da suke dakile wannan yankin namu a duk sanda wani abu ya tasi daga sama.

Ya zama wajibi jagororinmu na siyasa su zage dantse wajen ganin hakkin mutanen wannan yanki na zuwa inda ya kamata, sannan wajibi ne a garemu mu jure wajen cika ka’idojin karbar irin wadann tagomashi na FG.

Allah yasa mu dace!
🙏🏽🙏🏽🙏🏽

20/06/2022

ALLAH SARKI RAYUWA!

A lokacin da nake Diploma naso wata yar uwammu kamar zan kashe kaina babu irin hidimar da bana mata amma a banza!

Ta tsaneni kamar annabi da kafiri na nemi nasan dalilin wannna kiyaya amma ina!
Haka dai tayi aure ni kuma na rungumi kaddara.

Sai kwananan na gano dalili ta hanyar wani tsohon hotona a wannan lokacin na tabbatar da cewa dole bama ita kadai babu macen da zata soni a wannan yanayin.🤣🤣🤣

A yanzu haka idan na nunawa karamin dana Muhammad Sani Jnr. Hoton nace ”Ga Abba” sai ya fashe da kuka wai bani bane.🤣🤣🤣

Allah ka kara wa rayuwar mu albarka.!

NB: Bazan posting hoton ba saboda tsaro da masu sikirin shot.😂😂😂😂😂

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN IYAH Multimedia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DAN IYAH Multimedia:

Share