
04/03/2025
Wato idan kana so kasan shugaban kasar da yasan me yakeyi ka nemi wannan bawan Allah abdurrahman tchiani
Allah yayi riko da hannayen sa
Nigeria ya k**ata kuyi koyi da shugaban kasar nijar
Ministan sadarwa na ƙasar ya ce duk wani zaure na WhatsApp ko Facebook da ya ƙunshi adadin mutanen da s**a wuce 50 zuwa 100 a kasar, "ya zamo tamkar ƙungiyar da ke buƙatar yin rijista a wajen hukuma don ci gaba da aikinta."
Ƙarin bayani - https://bbc.in/4iiWzA3