Abdulmajeed Almustapha Kwamanda

Abdulmajeed Almustapha Kwamanda Chairman Arewa Media Group Organization Of Nigeria
(2)

31/07/2025
30/07/2025

Bama bukatar Rabiu ya shigo mana APC.

30/07/2025

Barau kawai 2027…

DAGA JIHAR KADUNA.Taron tattaunawa na kwana biyu wanda Gidauniyar tunawa da Sir. Ahmadu Bello ta kira a Kaduna tsakanin ...
29/07/2025

DAGA JIHAR KADUNA.

Taron tattaunawa na kwana biyu wanda Gidauniyar tunawa da Sir. Ahmadu Bello ta kira a Kaduna tsakanin Gwamnati da Jama'a domin bitar irin alƙawuran da wannan Gwamnati ta yiwa mutanan Arewa.

Da kuma sauraren bayani daga shugabannin hukumomin tsaro ƙarƙashin jagorancin mai baiwa shugaban ƙasa shawara ta fuskar tsaro Malam Nuhu Ribadu don jin halin da ake ciki.

Nima shugaban Arewa Media Group Organisation na kasance a wajen domin shaidawa.

29/07/2025

Wlh tallahi billahi Rabiu Musa Kwankwaso baiga shugaban kasa ba burgar aiki ce kawai.

27/07/2025

Idan talakawa basu amsa kiranmu ba 2027 su kuka da kansu.

27/07/2025

Tarauni sabon shafi

Lahadi 27/07/2025Na amshi bakuncin shugabannin hadaddiyar gamayyar  kungiyoyin Kasuwanni na jihar Kano a wannan rana da ...
27/07/2025

Lahadi 27/07/2025

Na amshi bakuncin shugabannin hadaddiyar gamayyar kungiyoyin Kasuwanni na jihar Kano a wannan rana da s**a kawomin ofishina tareda tabbatar da ni a matsayin d'aya daga cikin iyayen wannan kungiya mai albarka karkashin jagorancin Alh. Auwalu Gabari Jakada.

Naji dadin wannan ziyara na kuma yabawa wannan shugabanci tareda addu’ar Allah ya k**a yayi riko da hannayensu k**ar kowanne lokaci idan an kawo mana ziyara mukanyi amfani da wannan damar domin jawo hankalinsu akan rikon amana tareda hakuri.

Allah ya k**a musu….

27/07/2025

Tattaunawa ta da NSA Nuhu Ribadu

Ku kasance dani yau k**ar kowanne sati Gidan Radio 📻 Rahma TV da Guarantee 📻 zasu kawo muku hira ta musamman tsawon awa ...
27/07/2025

Ku kasance dani yau k**ar kowanne sati Gidan Radio 📻 Rahma TV da Guarantee 📻 zasu kawo muku hira ta musamman tsawon awa biyu daga 9:00 zuwa 11:00 na wannan dare.

Asha Sauraro lafiya.

25/07/2025

Muna godiya ga HE. Nuhu Ribadu bisa gudunmawa da yake bamu akan sabgar Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero

Address

Kano

Telephone

+2347042745089

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulmajeed Almustapha Kwamanda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share