Gaskiya DOKIN KARFE

Gaskiya DOKIN KARFE shafin hausa zalla

25/08/2024

Binance sun cika alkawari, sun ƙarawa wasu 20K wasu kuma 10K. 🔥🔥
Ga maiso Yayi comment da binance

25/08/2024

Yanzu fa MATA har kauye ake
Turasu Wai ko za'adace
😄😄😄😄😄😄😄😄😄

An Fara Cin sabulu a kano
23/08/2024

An Fara Cin sabulu a kano

27/06/2024

Wicked agenda

25/06/2024

Naija is angry

DA DUMI-DUMI: Yanzu Kano babu Sarki ko ɗaya bayan da majalisa ta rushe duka masarautun jiharShugaban masu rinjaye a maja...
23/05/2024

DA DUMI-DUMI: Yanzu Kano babu Sarki ko ɗaya bayan da majalisa ta rushe duka masarautun jihar

Shugaban masu rinjaye a majalisar, Lawan Hussaini Dala ya ce “mun soke masarautun ne don dawo da daraja da al’ada da kuma ɗabi’un jihar Kano kamar yadda suke a tarihi”.Yau babu sarki a Kano

An sauke Sarkin:
- Kano
- Bichi
- Rano
- Garaye
- Gaya

Nan da kwana 20 ake so Gwamna ya saka hannu kan dokar sannan masu zaɓen sarki su sake gabatar masa da sunayen waɗanda s**a cancanta a zaba sarki sai Gwamna ya zaɓi sabon sarki, kuma yana iya zabo sarki koda daga cikin Sarakunan da aka sauke ne....

Wa kuke fata ya zama Sarkin Kano?

20/05/2024

Watch and share for the sake of your family

Rayuwar nan yanzu babu tabbas. In har kana da hali ka tsayawa matarka ko kannanka mata suyi ilimi me zurfi.Nazeefy Hassa...
16/02/2024

Rayuwar nan yanzu babu tabbas. In har kana da hali ka tsayawa matarka ko kannanka mata suyi ilimi me zurfi.

Nazeefy Hassan

No gree for anybody this year
15/01/2024

No gree for anybody this year

Address

765 Gwammaja Road Kano
Kano
700213

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya DOKIN KARFE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gaskiya DOKIN KARFE:

Share