siyasaArewa40

siyasaArewa40 Siyasar Arewa 40 na kawo muku sahihan labarai, rahotanni da sharhi kan harkokin siyasa a Arewa da Naj

15/09/2026

Tirkashi Wani Matashi Yafara Yawo Yana Jan Hankali Jama'a Cewa Sun Gaji da Tunubu Bayan Hawzan Farashin Man fetur Zuwa 1562
Me Zakuce Game da Hakan ?

Khalifa Muhammad
siyasaArewa40 Premier Radio 102.7 FM Kano a Construction Site Kannywood news Kashim Shettima Siyatha TV Shanono Lga

15/09/2026

Tirkashi Wani Matashi Yafara Yawo Yana Jan Hankali Jama'a Cewa Sun Gaji da Tunubu Bayan Hawzan Farashin Man fetur Zuwa 1562
Me Zakuce Game da Hakan ?

Cmrd Khalifa Muhammad
siyasaArewa40

15/09/2026

Tirkashi yau Wani ma aikacin police yaga ta kansa inda ya cirewa Wani yaro hakora a garin Kano mutane s**a tasarmai.

Cmrd Khalifa Muhammad
siyasaArewa40

Ba girman mutum ne ke tara jama’a ba, amincewar jama’a ce ke sa su bi shi. Ina matuƙar godiya a gareku. - SAMINIYYA AND ...
14/09/2026

Ba girman mutum ne ke tara jama’a ba, amincewar jama’a ce ke sa su bi shi. Ina matuƙar godiya a gareku. - SAMINIYYA AND YOUTH AMBASSADOR ALH SAMINU SHEHI KURA.

Khalifa Muhammad Baffa Kura Saidu Silo Murtala Abdullah Rimin Kebe Kano a Construction Site Premier Radio 102.7 FM Siyatha TV Siyasarmu TV Kashim Shettima Saminu Shehi Kura Ndc Kannywood news Tijjani Hussaini Musa Bello Barde Labaran Ahmad Labour KMG Women 4 Sulaiman Muktar Sulaiman Mukhtar KMG 2027

14/09/2026

NI UMMI SANI, WOMEN LEADER

Ina kira ga dukkan ’yan uwana da abokan tafiya da su fito fili su bayyana wa duniya cewa a yau ba ranar fita ce daga tafiyar mu ba.

Ni kaina, Ummi Sani Women Leader, na fito fili na bayyana cewa ina nan daram, tare da ci gaba da tafiya a bayan mai gidana, Amb. Saminu Shehi Kura, Youth Ambassador.

Mun yi imani da tafiyar, mun san inda muka dosa, kuma ba za mu bari wani abu ya karya mana guiwa ba.

Matsaya ɗaya, manufa ɗaya, tafiya ɗaya.

— Ummi Sani, Women Leader.

Baffa Kura Saidu Silo Murtala Abdullah Rimin Kebe Kano a Construction Site Siyasarmu TV Premier Radio 102.7 FM Kashim Shettima Kannywood news Saminu Shehi Kura Ndc Musa Bello Barde Kano City Tijjani Muhammad Sani Tijjani Hussaini
usma

Kaii tsaye daga Bikin karbar Tsohon jagoran matasan jam’iyyar NDC DG Saminu Shehi kura zuwa jam’iyyar APC a karamar huku...
13/09/2026

Kaii tsaye daga Bikin karbar Tsohon jagoran matasan jam’iyyar NDC DG Saminu Shehi kura zuwa jam’iyyar APC a karamar hukumar Kura taron ya samu halartar Jiga jigan jam’iyyar APC.

Cmrd Khalifa Muhammad
siyasaArewa40 Saidu Silo Baffa Kura Murtala Abdullah Rimin Kebe Kano a Construction Site Premier Radio 102.7 FM Siyasarmu TV Kashim Shettima Kano City Saminu Shehi Kura Ndc Kannywood news Tijjani Muhammad Sani Musa Bello Barde Tijjani Hussaini Muhammad Sameer

13/09/2026

A yayin futowar Youth Ambassador daga gida
IN SHA ALLAH: SABBIN MAMBOBIN APC A KURA

Ni, Amb. Saminu Shehi Kura, nan ba da jimawa ba zan karɓi kimanin mutum 100 da s**a sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC a yau a ƙaramar hukumar Kura, Kano.

APC — Ƙara ƙarfi, haɗin kai da ci gaba. 💪

AA GALADIMA NEW 📰 Saminu Shehi Kura Ndc Baffa Kura Imran Adam Shuaib Murtala Abdullah Rimin Kebe Kano a Construction Site Premier Radio 102.7 FM

13/09/2026
13/09/2026

Tirkashi Wani Matashi ya magantu kan Abunda dan takarar su yayi musu a garin su meye Ra ayoyin ku game da wannan batu.

Cmrd Muhammad
siyasaArewa40

🚨 BABBAR SANARWA 🚨🎉 10K FOLLOWERS! 🎉Insha Allah, domin murnar cikar 10,000 Followers, Siyasa Arewa40 × Cmrd AA Galadima ...
13/09/2026

🚨 BABBAR SANARWA 🚨

🎉 10K FOLLOWERS! 🎉

Insha Allah, domin murnar cikar 10,000 Followers, Siyasa Arewa40 × Cmrd AA Galadima News za su raba GIFT CARD 🎁 ga wasu daga cikin mabiyanmu.

Ku kasance tare da mu — kyauta na tafe!

10K FAMILY ❤️ | MUN GODE DA GOYON BAYANKU.

Imran Adam Shuaib Premier Radio 102.7 FM Kano a Construction Site Siyasarmu TV Saminu Shehi Kura Ndc Siyatha TV Kashim Shettima Kano City Kannywood news Saidu Silo Baffa Kura Musa Bello Barde Murtala Abdullah Rimin Kebe Tijjani Muhammad Sani Tijjani Hussaini

Address

Brigate Nasarawa Local Government
Kano
408781

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when siyasaArewa40 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share