Sir. DAHA

Sir. DAHA IMPORTER AND EXPOTER. MARKETER
ENTREPRENEUR
ISLAM PREACHER
BUSINESS MAN. FARMER. MONEY EXCHANGER. YOUR BROTHER IN ISLAM.
(2)

23/09/2025
17/09/2025

KI ZAMA TA FARKO KODA KECE TA HUDU WAJAN MIJIN KI.

17/09/2025

Ki Zama ta farko Ko da kece ta hudu a gidan mijin ki.

13/09/2025

ALHAMDULILLAH.
ZIYARA DOMIN GINA KASUWA.

12/09/2025

MASHA ALLAH.
ALHAMDULILLAH

ALHAMDULILLAH.  IMMIGRATION OFFICE FOR A PASSPORT
11/09/2025

ALHAMDULILLAH. IMMIGRATION OFFICE FOR A PASSPORT

Masha gwagwarmaya a rayuwa. WANNAN Wani t**i Ne a kasar CAMEROON.
11/09/2025

Masha gwagwarmaya a rayuwa. WANNAN Wani t**i Ne a kasar CAMEROON.

MASHA ALLAH. @ JIGAWA.  Shekara biyar Baya.
11/09/2025

MASHA ALLAH. @ JIGAWA. Shekara biyar Baya.

Wata shekara tare da Wani abokina BUZUN kasar NIJAR . A wajan neman abinci.
11/09/2025

Wata shekara tare da Wani abokina BUZUN kasar NIJAR . A wajan neman abinci.

11/09/2025
Da ka tara mutum 100 ka ba su jarin ₦10,000 a wannan zamanin, gwamma ka ba wa mutum biyar jarin ₦200,000, su amfana, su ...
10/09/2025

Da ka tara mutum 100 ka ba su jarin ₦10,000 a wannan zamanin, gwamma ka ba wa mutum biyar jarin ₦200,000, su amfana, su amfanar da wasunsu.

Amma ban sani ba, ko akwai sana'ar da matashi kamar wannan zai fara da ₦10,000 a wannan zamanin, kamar siyar da pure water, drinks, indomie da kwai...

Na biyu, mafi muhimmanci shi ne, dorawa matasa darussan ENTREPRENEURSHIP, ya za su juya kuɗi a zamanance. Duk wanda ka ba wa ₦100,000 ya kasa juyawa, ko miliyan ₦100,000,0000 ka ba shi, lalata zai yi.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sir. DAHA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sir. DAHA:

Share