Ummu Fu'a'd Gallery

Ummu Fu'a'd Gallery Ummu Fuad is a bussiness woman,.content writer about skin,hair and wellness.08167965062.Whatsapp no.🤗
(1)

🌸 HANYOYIN GYARAN NONO 🌸Akwai hanyoyi daban-daban na kula da nono, amma ki fara da sanin abin da ya dace da ke.✨ 1. Don ...
05/09/2026

🌸 HANYOYIN GYARAN NONO 🌸

Akwai hanyoyi daban-daban na kula da nono, amma ki fara da sanin abin da ya dace da ke.
✨ 1. Don kula da fata:
Garin hulba + man zaitun + madara. Ki shafa a hankali, ki yi tausa na minti 10, sannan ki wanke.
✨ 2. Don kula da laushin fata:
Farar kwai + zuma + garin alkama. Ki shafa na minti 20 sannan ki wanke.
✨ 3. Don ƙarin danshi:
Ruwan shinkafa + man zaitun. Ki shafa na ɗan lokaci sannan ki wanke.
✨ 4. Don laushi:
Kankana + ruwan kwakwa + man kwakwa. Ki haɗa su ki shafa na minti 20 sannan ki wanke.
💗 Ki kula da jikinki a hankali kuma cikin tsafta.

゚viralシfypシ゚


🌺 Ummu Fu'a'd Gallery 🌺

05/09/2026
KINA SON JIKINKI YA ZAMA SUMUL, TSAFTA DA KYAU? ✨Kada ki jira sai wata rana kafin ki fara kula da jikinki. ❤️🌸 Ki rika y...
05/09/2026

KINA SON JIKINKI YA ZAMA SUMUL, TSAFTA DA KYAU? ✨
Kada ki jira sai wata rana kafin ki fara kula da jikinki. ❤️
🌸 Ki rika yin wanka da kyau akai-akai
🌸 Ki rika amfani da moisturizer domin kada fata ta bushe
🌸 Ki sha ruwa sosai
🌸 Ki rika cin 'ya'yan itatuwa da kayan lambu
🌸 Ki rika cire matattun ƙwayoyin fata (exfoliation) a hankali
🌸 Ki guji amfani da abubuwan da ke ƙona ko lalata fata
💖 Kyawun jiki yana farawa ne da tsafta da kulawa ta yau da kullum.





゚viralシ
Ummu Fu'a'd Gallery ✍️
🌷 Ummu Fuad Gallery 🌷

Mukaru dajuna.👇
04/09/2026

Mukaru dajuna.👇

Shin kina fama da sanko da cinyewar gaban gashin Kai yaki tofowa???
Wannan hadin shi ne maganin kukanki don Yana fito da Suma sinkif.Kikara kyau.
Gashi Adon Mace .👇

Ayi share ayi like ayi comments inayinku yan'uwa shiyasa kullum nake tunani akan abinda zankawo Wanda zai warware matsalarku👍.








Ummu Fu'a'd Gallery ✍️

Wannan reposting nayi don kowa ya amfana👇
04/09/2026

Wannan reposting nayi don kowa ya amfana👇

Wannan hadin Yana magance tabo,Baki dabbara dabbaran na fuska Dana fata

Ku dannamin Like da comments

Muhadu a comments section kuji yadda Ake hadawa.


Reposting nayi kikara amfana👇
04/09/2026

Reposting nayi kikara amfana👇

Wannan haɗin sirri ne na musamman 🤭🫣 na Habbatussauda, Dabino, Kirfa, Madara, da Zuma sanannen haɗi ne da ake amfani da shi musamman a bangaren kula da lafiyar mata (musamman wajen ƙarfafa jiki, daidaita hormones, da kuma jin daɗin rayuwar aure).
​Ga yadda ake haɗa shi yadda ya kamata👇

Hannu me kyau yaji agogo me kyau.Mata mu gyara jikimmu🤗Price:4500  Ummu Fu'a'd Gallery
04/09/2026

Hannu me kyau yaji agogo me kyau.
Mata mu gyara jikimmu🤗

Price:4500


Ummu Fu'a'd Gallery

Kina son fanka me kyau Kuma rechargeable?To gata akan farashi me sauki .6500 👌Ummu Fu'a'd Gallery
04/09/2026

Kina son fanka me kyau Kuma rechargeable?
To gata akan farashi me sauki .
6500 👌

Ummu Fu'a'd Gallery

Address

Kano. Nigeria
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummu Fu'a'd Gallery posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ummu Fu'a'd Gallery:

Shortcuts

Share