
21/08/2025
AI ga ’Yan Kasuwa – Shin AI na iya hango farashin Bitcoin?
AI na sauya yadda ake kasuwanci. Tare da machine learning, bots suna binciken bayanai 24/7, suna gano alamu, suna kuma yanke shawara cikin sauri. 🚀
Amma gaskiyar ita ce:
AI ba ya hango makoma kai tsaye — yana nazarin ko hasashen yiwuwar faruwar abune kawai. 📊
Zai iya taimaka wa ’yan kasuwa su samu fa’ida, amma hasashen-tashin farashin Bitcoin na nufin babu tabbas. ⚡
💡 Yan kasuwa masu wayo suna amfani da AI a matsayin kayan aiki, ba sihiri ba.
👉 Za ka yarda da AI bot ya yi maka kasuwancin Bitcoin?