Kannywood TV

Kannywood TV 》Home of kannywood stars》¤
》kannywood live events》¤
》kannywood scenes》¤
》kannywood top celebrities》¤
(4)

Allah sarki tuna baya UMMI NUHU kenan tare da manyan jaruman mu
01/08/2025

Allah sarki tuna baya UMMI NUHU kenan tare da manyan jaruman mu

Happy birthday SAMHA M INUWA Allah ya karo shekaru masu albarka
01/08/2025

Happy birthday SAMHA M INUWA Allah ya karo shekaru masu albarka

Ku fada mana kalma daya akanta
20/07/2025

Ku fada mana kalma daya akanta

Ku mana bayanin abinda ya faru da shamsiyya
20/07/2025

Ku mana bayanin abinda ya faru da shamsiyya

ADC Marigayi Muhammadu Buhari Na Farko Jiya Yayi Aikinsa Na Karshe Ga Mai Gidansa Muhammadu BuhariSunansa Lt. Col. Muham...
16/07/2025

ADC Marigayi Muhammadu Buhari Na Farko Jiya Yayi Aikinsa Na Karshe Ga Mai Gidansa Muhammadu Buhari

Sunansa Lt. Col. Muhammad Lawan Abubukar Shine ADC Buhari Na Farko Daga 2015 Har Zuwa Zangon Mulkinsa Na Biyu a February 2022 Ya Tafi Kasar Waje Domin Course Din Samun Promotion Daga Col. Zuwa Bridge General Wanda Lt. Col. YM Dodo Ya Maye Gurbinsa Amatsayin Sabon Dogarin Buhari Ma'ana Sabon ADC.

Jiya Yayi Aikinsa Na Karshe Ga Mai Gidansa
Baba Allah Ya Kyautata Makwanci..🤲-🤲

Allah Sarki Amb. Lawal Kazaure Anyi Maka Mutuwa, Allah Ya Baka Hakurin Rashin Da Kayi
16/07/2025

Allah Sarki Amb. Lawal Kazaure Anyi Maka Mutuwa, Allah Ya Baka Hakurin Rashin Da Kayi

Hotunan yadda aka binne tsohon shugaban kasa MUHAMMAD BUHARI zuwa makwancin sa... Allah ya rahama masa
15/07/2025

Hotunan yadda aka binne tsohon shugaban kasa MUHAMMAD BUHARI zuwa makwancin sa... Allah ya rahama masa

Nan inda Aka Binne Marigayi tsohon shugaban kasa acikin gidansa dake daura
15/07/2025

Nan inda Aka Binne Marigayi tsohon shugaban kasa acikin gidansa dake daura

Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan da takwaransa, Tsohon shugaban Ghana, Nana Akufo-Addo sun isar da ta'aziyya ...
15/07/2025

Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan da takwaransa, Tsohon shugaban Ghana, Nana Akufo-Addo sun isar da ta'aziyya ga iyalan marigayi Muhammadu Buhari a Landan

Shugabannin biyu sun samu tarba daga Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima.

An tona kabarin Marigayi BABA BUHARI acikin gidansa dake daura
15/07/2025

An tona kabarin Marigayi BABA BUHARI acikin gidansa dake daura

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywood TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kannywood TV:

Share

Category